Skip to content

A little app tip

Back and forward, in one button

The back arrow at the bottom of the app can take you in either direction.

Tap the arrowGo back
Press and holdGo forward

Hold briefly, then release. Forward is available after you have gone back. You can also use Shift+Enter on a keyboard.

Add your phone number?

Optional. Nothing is sent unless you choose it.

Audio Bible
The Historic Faith

Chapter Isaiah 41 Language Hausa Bible ID HAUDPI Label DPI Catalog Hausa - Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 Available audio, text Coverage Old and New Testament

Select Translation

1 “Ku yi shiru a gabana, ku tsibirai! Bari al’ummai su sabunta ƙarfinsu! Bari su zo gaba su yi magana; bari mu sadu a wurin shari’a.
2 “Wa ya zuga wannan daga gabas, yana kiransa cikin adalci ga yin hidima? Ya miƙa masa al’ummai ya kuma yi nasara da sarakuna a gabansa. Ya mai da su ƙura da takobinsa, zuwa inda iska ke hurawa ta wurin bugun da ya yi musu.
3 Ya fafare su ya kuma yi tafiyarsa lafiya ƙalau, a hanyar da ƙafafunsa ba su taɓa bi ba.
4 Wane ne ya taɓa yin haka ya kuma sa ya faru, yana kira ga tsararraki daga farko? Ni, Ubangiji ina can tun farkonsu ni kuma ina can har ƙarshe, Ni ne shi.”
5 Tsibirai sun gan shi suka kuma ji tsoro; iyakokin duniya sun yi rawar jiki. Suka kusato suka kuma zo gaba;
6 kowa na taimakon wani yana ce wa ɗan’uwansa, “Ka ƙarfafa!”
7 Masassaƙi yakan ƙarfafa maƙerin zinariya, kuma shi mai gyara da guduma ya yi sumul yakan ƙarfafa mai harhaɗawa. Ya ce game da haɗin, “Ya yi kyau.” Yakan buga ƙusoshi su riƙe gunkin don kada yă fāɗi.
8 “Amma kai, ya Isra’ila, bawana, Yaƙub, wanda na zaɓa, zuriyar Ibrahim abokina,
9 na ɗauke ka daga iyakar duniya, daga kusurwoyi masu nesa na kira ka. Na ce, ‘Kai bawana ne’; na zaɓe ka ban kuwa ƙi ka ba.
10 Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai; kada ka karai, gama ni ne Allahnka. Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka; zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.
11 “Duk wanda ya yi fushi da kai tabbatacce zai sha kunya da ƙasƙanci; waɗanda suka yi hamayya da kai za su zama kamar ba kome ba su kuma hallaka.
12 Ko ka nemi abokan gābanka, ba za ka same su ba. Waɗanda suke yaƙi da kai za su zama kamar ba kome ba.
13 Gama ni ne Ubangiji Allahnka, wanda ya riƙe ka da hannun damana ya kuma ce maka, Kada ka ji tsoro; zan taimake ka.
14 Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub marar ƙarfi, ya ƙaramin Isra’ila, gama ni kaina zan taimake ka,” in ji Ubangiji, Mai Fansarka, Mai Tsarkin nan na Isra’ila.
15 “Duba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haƙora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi.
16 Za ka tankaɗe su, iska kuma ta kwashe su, guguwa kuma za tă warwatsa su. Amma za ka yi farin ciki a cikin Ubangiji ka kuma ɗaukaka a cikin Mai Tsarkin nan na Isra’ila.
17 “Matalauta da mabukata suna neman ruwa, amma babu kome; harsunansu sun bushe saboda ƙishi. Amma Ni Ubangiji zan amsa musu; Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.
18 Zan sa koguna su malalo a ƙeƙasassun tuddai, maɓulɓulan ruwa kuma a kwaruruka. Zan mai da hamada tafkunan ruwa, busasshiyar ƙasa kuma ta zama maɓulɓulan ruwa.
19 Zan sa a hamada ta tsiro da al’ul da itacen ƙirya, da itacen ci-zaƙi, da zaitun. Zan sa itace mai girma a ƙasashe masu sanyi ya tsiro a ƙeƙasasshiyar ƙasa, tare da fir da kuma saifires,
20 don mutane su gani su kuma sani, su lura su kuma fahimci, cewa hannun Ubangiji ne ya aikata haka, cewa Mai Tsarkin nan na Isra’ila ya sa abin ya faru.
21 “Ka gabatar da damuwarka,” in ji Ubangiji. “Ka kawo gardandaminka,” in ji Sarki na Yaƙub.
22 “Ka shigar da gumakanka don su faɗa mana abin da zai faru. Faɗa mana abubuwan da suka riga suka faru, domin mu lura da su mu kuma san abin da zai faru a ƙarshe. Ko kuwa ku furta mana abubuwan da za su faru,
23 faɗa mana abin da nan gaba ta ƙunsa, don mu san cewa ku alloli ne. Ku yi wani abu, mai kyau ko mummuna, don mu ji tsoro da fargaba.
24 Amma ku ba kome ba ne kuma ayyukanku banza da wofi ne; duk wanda ya zaɓe ku abin ƙyama ne.
25 “Na zuga wani daga arewa, ya kuwa zo, wani daga inda rana ke fitowa wanda yake kira bisa sunana. Yana takawa a kan masu mulki kamar da taɓarya, sai ka ce maginin tukwane yana taka laka.
26 Wa ya faɗi wannan tun daga farko, don mu sani, ko kafin ya faru, don mu ce, ‘Ya faɗi daidai’? Ba wanda ya faɗa wannan, ba wanda ya riga faɗe shi, ba wanda ya ji wata magana daga gare ku.
27 Ni ne na farkon da ya ce wa Sihiyona, ‘Duba, ga su nan!’ Na ba wa Urushalima saƙon labari mai daɗi.
28 Na duba amma ba kowa ba wani a cikinsu da zai ba da shawara, ba wani da zai ba da amsa sa’ad da na tambaye su.
29 Duba, dukansu masu ƙarya ne! Ayyukansu ba su da riba; siffofinsu iska ne kawai da ruɗami.
Chapter information and study resources

Listen to Isaiah 41 with verse-by-verse audio highlighting.

Study tools for Isaiah 41

Cross-references, Hebrew word study, and what the Early Church wrote about Isaiah 41. Tap any section to expand — or right-click any verse for the full interactive study panel.

Isaiah 41 study resources: word-by-word Hebrew interlinear with Strong's numbers, 30 cross-references, 1 Early-Church citation.

Cross-references in Isaiah 41 (30)

See the full cross-reference index →

Hebrew interlinear — Isaiah 41:1–29 (350 words)
1
  1. הַחֲרִ֤ישׁוּhaḥărîšûcharash: to scratch; (by implication) to engrave, ploughH2790
  2. אֵלַי֙ʾēlayel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  3. אִיִּ֔יםʾiyyîmiy: (properly) a habitable spot (as desirable)H339
  4. וּלְאֻמִּ֖יםûlĕʾummîmlom: a communityH3816
  5. יַחֲלִ֣יפוּyaḥălîpûchalaph: (properly) to slide by; (by implication) to hasten away, pass on, spring up, pierce or changeH2498
  6. כֹ֑חַkōaḥkoach: vigor, literally (force, in a good or a bad sense) or figuratively (capacity, means, produce)H3581
  7. יִגְּשׁוּ֙yiggĕšûnagash: to be or come (causatively, bring) near (for any purpose)H5066
  8. אָ֣זʾāzaz: at that time or place; (as a conjunction) thereforeH227
  9. יְדַבֵּ֔רוּyĕdabbērûdabar: perhaps properly, to arrange; but used figuratively (of words), to speakH1696
  10. יַחְדָּ֖וyaḥdāwyachad: (properly) a unit, i.e. (adverb) unitedlyH3162
  11. לַמִּשְׁפָּ֥טlammišpāṭmishpat: (properly) a verdict (favorable or unfavorable) pronounced judicially, especially a sentence or formal decree...H4941
  12. נִקְרָֽבָה׃niqrābâqarab: to approach (causatively, bring near) for whatever purposeH7126
2
  1. מִ֤יmîmiy: who?; (occasionally, by a peculiar idiom, of things) which?H4310
  2. הֵעִיר֙hēʿîr`uwr: to wake (literally or figuratively)H5782
  3. מִמִּזְרָ֔חmimmizrāḥmizrach: sunrise, i.e. the eastH4217
  4. צֶ֖דֶקṣedeqtsedeq: the right (natural, moral or legal); (abstractly) equityH6664
  5. יִקְרָאֵ֣הוּyiqrāʾēhûqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  6. לְרַגְל֑וֹlĕraglôregel: a foot (as used in walking); (by implication) a stepH7272
  7. יִתֵּ֨ןyittēnnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  8. לְפָנָ֤יוlĕpānāywpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  9. גּוֹיִם֙gôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  10. וּמְלָכִ֣יםûmĕlākîmmelek: a kingH4428
  11. יַ֔רְדְּyarĕdradah: to tread down, i.e. subjugate; specifically, to crumble offH7287
  12. יִתֵּ֤ןyittēnnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  13. כֶּֽעָפָר֙keʿāpār`aphar: dust (as powdered or gray); (hence) clay, earth, mudH6083
  14. חַרְבּ֔וֹḥarbôchereb: drought; also a cutting instrument (from its destructive effect), as a knife, sword, or other sharp implementH2719
  15. כְּקַ֥שׁkĕqašqash: straw (as dry)H7179
  16. נִדָּ֖ףniddāpnadaph: to shove asunder, i.e. disperseH5086
  17. קַשְׁתּֽוֹ׃qaštôqesheth: X arch(-er), + arrow, bow((-man, -shot))H7198
3
  1. יִרְדְּפֵ֖םyirdĕpēmradaph: to run after (usually with hostile intentH7291
  2. יַעֲב֣וֹרyaʿăbôr`abar: to cross overH5674
  3. שָׁל֑וֹםšālômshalowm: safe; (figuratively) well, happy, friendlyH7965
  4. אֹ֥רַחʾōraḥorach: (literally or figuratively) a well-trodden roadH734
  5. בְּרַגְלָ֖יוbĕraglāywregel: a foot (as used in walking); (by implication) a stepH7272
  6. לֹ֥אlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  7. יָבֽוֹא׃yābôʾbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
4
  1. מִֽיmîmiy: who?; (occasionally, by a peculiar idiom, of things) which?H4310
  2. פָעַ֣לpāʿalpa`al: to do or make (systematically and habitually), especially to practiseH6466
  3. וְעָשָׂ֔הwĕʿāśâ`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  4. קֹרֵ֥אqōrēʾqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  5. הַדֹּר֖וֹתhaddōrôtdowr: (properly) a revolution of time, i.e. an age or generationH1755
  6. מֵרֹ֑אשׁmērōšro'sh: the head (as most easily shaken), whether literal or figurative (in many applications, of place, time, rank...H7218
  7. אֲנִ֤יʾănîaniy: IH589
  8. יְהוָה֙yĕhwāhYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  9. רִאשׁ֔וֹןriʾšônri'shown: first, in place, time or rank (as adjective or noun)H7223
  10. וְאֶתwĕʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  11. אַחֲרֹנִ֖יםʾaḥărōnîmacharown: hinder; (generally) late or lastH314
  12. אֲנִיʾănîaniy: IH589
  13. הֽוּא׃hûʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
5
  1. רָא֤וּrāʾûra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  2. אִיִּים֙ʾiyyîmiy: (properly) a habitable spot (as desirable)H339
  3. וְיִירָ֔אוּwĕyîrāʾûyare': to fear; morally, to revereH3372
  4. קְצ֥וֹתqĕṣôtqatsah: a termination (used like H7097)H7098
  5. הָאָ֖רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  6. יֶחֱרָ֑דוּyeḥĕrādûcharad: to shudder with terror; (hence) to fearH2729
  7. קָרְב֖וּqorbûqarab: to approach (causatively, bring near) for whatever purposeH7126
  8. וַיֶּאֱתָיֽוּן׃wayyeʾĕtāywwnathah: to arriveH857
6
  1. אִ֥ישׁʾîšiysh: a man as an individual or a male personH376
  2. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. רֵעֵ֖הוּrēʿēhûrea`: an associate (more or less close)H7453
  4. יַעְזֹ֑רוּyaʿzōrû`azar: to surround, i.e. protect or aidH5826
  5. וּלְאָחִ֖יוûlĕʾāḥîwach: a brother (used in the widest sense of literal relationship and metaphorical affinity or resemblance (like H0001))H251
  6. יֹאמַ֥רyōʾmaramar: to say (used with great latitude)H559
  7. חֲזָֽק׃ḥăzāqchazaq: to fasten uponH2388
7
  1. וַיְחַזֵּ֤קwayḥazzēqchazaq: to fasten uponH2388
  2. חָרָשׁ֙ḥārāšcharash: a fabricator or any materialH2796
  3. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  4. צֹרֵ֔ףṣōrēptsaraph: to fuse (metal), i.e. refine (literally or figuratively)H6884
  5. מַחֲלִ֥יקmaḥălîqchalaq: to be smooth (figuratively); (by implication) (as smooth stones were used for lots) to apportion or separateH2505
  6. פַּטִּ֖ישׁpaṭṭîšpattiysh: a hammerH6360
  7. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  8. ה֣וֹלֶםhôlemhalam: to strike down; (by implication) to hammer, stamp, conquer, disbandH1986
  9. פָּ֑עַםpāʿampa`am: a stroke, literally or figuratively (in various applications, as follow)H6471
  10. אֹמֵ֤רʾōmēramar: to say (used with great latitude)H559
  11. לַדֶּ֙בֶק֙laddebeqdebeq: a joint; (by implication) solderH1694
  12. ט֣וֹבṭôbtowb: good (as an adjective) in the widest senseH2896
  13. ה֔וּאhûʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  14. וַיְחַזְּקֵ֥הוּwayḥazzĕqēhûchazaq: to fasten uponH2388
  15. בְמַסְמְרִ֖יםbĕmasmĕrîmmacmer: a peg (as bristling from the surface)H4548
  16. לֹ֥אlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  17. יִמּֽוֹט׃yimmôṭmowt: to waver; (by implication) , to slip, shake, fallH4131
8
  1. וְאַתָּה֙wĕʾattāhattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  2. יִשְׂרָאֵ֣לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  3. עַבְדִּ֔יʿabdî`ebed: a servantH5650
  4. יַעֲקֹ֖בyaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
  5. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  6. בְּחַרְתִּ֑יךָbĕḥartîkābachar: (properly) to try; (by implication) selectH977
  7. זֶ֖רַעzeraʿzera`: seed; (figuratively) fruit, plant, sowing-time, posterityH2233
  8. אַבְרָהָ֥םʾabrāhāmAbraham: father of a multitude; Abraham, the later name of AbramH85
  9. אֹהֲבִֽי׃ʾōhăbîahab: to have affection for (sexually or otherwise)H157
9
  1. אֲשֶׁ֤רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  2. הֶחֱזַקְתִּ֙יךָ֙heḥĕzaqtîkāchazaq: to fasten uponH2388
  3. מִקְצ֣וֹתmiqṣôtqatsah: a termination (used like H7097)H7098
  4. הָאָ֔רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  5. וּמֵאֲצִילֶ֖יהָûmēʾăṣîlêhāatsiyl: an extremity (Isa. 41H678
  6. קְרָאתִ֑יךָqĕrāʾtîkāqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  7. וָאֹ֤מַרwāʾōmaramar: to say (used with great latitude)H559
  8. לְךָ֙lĕkā
  9. עַבְדִּיʿabdî`ebed: a servantH5650
  10. אַ֔תָּהʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  11. בְּחַרְתִּ֖יךָbĕḥartîkābachar: (properly) to try; (by implication) selectH977
  12. וְלֹ֥אwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  13. מְאַסְתִּֽיךָ׃mĕʾastîkāma'ac: to spurn; (intransitively) to disappearH3988
10
  1. אַלʾalal: (qualified negation) not (used as a deprecative)H408
  2. תִּירָא֙tîrāʾyare': to fear; morally, to revereH3372
  3. כִּ֣יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  4. עִמְּךָʿimmĕkā`im: adverb or preposition, with (i.e. in conjunction with), in varied applicationsH5973
  5. אָ֔נִיʾānîaniy: IH589
  6. אַלʾalal: (qualified negation) not (used as a deprecative)H408
  7. תִּשְׁתָּ֖עtištāʿsha`ah: to gaze at or about; (properly) to look for helpH8159
  8. כִּֽיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  9. אֲנִ֣יʾănîaniy: IH589
  10. אֱלֹהֶ֑יךָʾĕlōhêkāelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  11. אִמַּצְתִּ֙יךָ֙ʾimmaṣtîkāamats: to be alert, physically (on foot) or mentally (in courage)H553
  12. אַףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  13. עֲזַרְתִּ֔יךָʿăzartîkā`azar: to surround, i.e. protect or aidH5826
  14. אַףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  15. תְּמַכְתִּ֖יךָtĕmaktîkātamak: to sustain; (by implication) to obtain, keep fastH8551
  16. בִּימִ֥יןbîmînyamiyn: the right hand or side (leg, eye) of a person or other object (as the stronger and more dexterous)H3225
  17. צִדְקִֽי׃ṣidqîtsedeq: the right (natural, moral or legal); (abstractly) equityH6664
11
  1. הֵ֤ןhēnhen: lo!; (as expressing surprise) ifH2005
  2. יֵבֹ֙שׁוּ֙yēbōšûbuwsh: (properly) to pale; (by implication) to be ashamedH954
  3. וְיִכָּ֣לְמ֔וּwĕyikkālĕmûkalam: (properly) to wound; (figuratively) to taunt or insultH3637
  4. כֹּ֖לkōlkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  5. הַנֶּחֱרִ֣יםhanneḥĕrîmcharah: to glow or grow warm; figuratively (usually) to blaze up, of anger, zeal, jealousyH2734
  6. בָּ֑ךְbāk
  7. יִֽהְי֥וּyihĕyûhayah: to exist; to be or becomeH1961
  8. כְאַ֛יִןkĕʾayinayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  9. וְיֹאבְד֖וּwĕyōʾbĕdûabad: (properly) to wander away, i.e. lose oneselfH6
  10. אַנְשֵׁ֥יʾanšêiysh: a man as an individual or a male personH376
  11. רִיבֶֽךָ׃rîbekāriyb: a contest (personal or legal)H7379
12
  1. תְּבַקְשֵׁם֙tĕbaqšēmbaqash: to search out (by any method, specifically in worship or prayer)H1245
  2. וְלֹ֣אwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  3. תִמְצָאֵ֔םtimṣāʾēmmatsa': (properly) to come forth to, i.e. appear or existH4672
  4. אַנְשֵׁ֖יʾanšêiysh: a man as an individual or a male personH376
  5. מַצֻּתֶ֑ךָmaṣṣutekāmatstsuwth: a quarrelH4695
  6. יִהְי֥וּyihyûhayah: to exist; to be or becomeH1961
  7. כְאַ֛יִןkĕʾayinayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  8. וּכְאֶ֖פֶסûkĕʾepesephec: cessation; an end (especially of the earth)H657
  9. אַנְשֵׁ֥יʾanšêiysh: a man as an individual or a male personH376
  10. מִלְחַמְתֶּֽךָ׃milḥamtekāmilchamah: a battle (i.e. the engagement); (generally) war (i.e. warfare)H4421
13
  1. כִּ֗יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  2. אֲנִ֛יʾănîaniy: IH589
  3. יְהוָ֥הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  4. אֱלֹהֶ֖יךָʾĕlōhêkāelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  5. מַחֲזִ֣יקmaḥăzîqchazaq: to fasten uponH2388
  6. יְמִינֶ֑ךָyĕmînekāyamiyn: the right hand or side (leg, eye) of a person or other object (as the stronger and more dexterous)H3225
  7. הָאֹמֵ֥רhāʾōmēramar: to say (used with great latitude)H559
  8. לְךָ֛lĕkā
  9. אַלʾalal: (qualified negation) not (used as a deprecative)H408
  10. תִּירָ֖אtîrāʾyare': to fear; morally, to revereH3372
  11. אֲנִ֥יʾănîaniy: IH589
  12. עֲזַרְתִּֽיךָ׃ʿăzartîkā`azar: to surround, i.e. protect or aidH5826
14
  1. אַלʾalal: (qualified negation) not (used as a deprecative)H408
  2. תִּֽירְאִי֙tîrĕʾiyyare': to fear; morally, to revereH3372
  3. תּוֹלַ֣עַתtôlaʿattowla`: a maggot (as voracious)H8438
  4. יַֽעֲקֹ֔בyaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
  5. מְתֵ֖יmĕtêmath: (properly) an adult (as of full length); (by implication) a man (only in the plural)H4962
  6. יִשְׂרָאֵ֑לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  7. אֲנִ֤יʾănîaniy: IH589
  8. עֲזַרְתִּיךְ֙ʿăzartîk`azar: to surround, i.e. protect or aidH5826
  9. נְאֻםnĕʾumn'um: an oracleH5002
  10. יְהוָ֔הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  11. וְגֹאֲלֵ֖ךְwĕgōʾălēkga'al: to redeem (according to the Oriental law of kinship)H1350
  12. קְד֥וֹשׁqĕdôšqadowsh: sacred (ceremonially or morally); (as noun) GodH6918
  13. יִשְׂרָאֵֽל׃yiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
15
  1. הִנֵּ֣הhinnēhinneh: lo!H2009
  2. שַׂמְתִּ֗יךְśamtîksuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  3. לְמוֹרַג֙lĕmôragmowrag: a threshing sledgeH4173
  4. חָר֣וּץḥārûṣcharuwts: (properly) incised or (active) incisiveH2742
  5. חָדָ֔שׁḥādāšchadash: newH2319
  6. בַּ֖עַלbaʿalba`al: a masterH1167
  7. פִּֽיפִיּ֑וֹתpîpiyyôtpiyphiyah: an edge or toothH6374
  8. תָּד֤וּשׁtādûšduwsh: to trample or threshH1758
  9. הָרִים֙hārîmhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  10. וְתָדֹ֔קwĕtādōqdaqaq: to crush (or intransitively) crumbleH1854
  11. וּגְבָע֖וֹתûgĕbāʿôtgib`ah: a hillockH1389
  12. כַּמֹּ֥ץkammōṣmots: chaff (as pressed out, i.e. winnowed or (rather) threshed loose)H4671
  13. תָּשִֽׂים׃tāśîmsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
16
  1. תִּזְרֵם֙tizrēmzarah: to toss about; (by implication) to diffuse, winnowH2219
  2. וְר֣וּחַwĕrûaḥruwach: wind; by resemblance breath, i.e. a sensible (or even violent) exhalationH7307
  3. תִּשָּׂאֵ֔םtiśśāʾēmnasa': to lift, in a great variety of applications, literal and figurative, absol. and rel. (as follows)H5375
  4. וּסְעָרָ֖הûsĕʿārâca`ar: a hurricaneH5591
  5. תָּפִ֣יץtāpîṣpuwts: to dash in pieces, literally or figuratively (especially to disperse)H6327
  6. אוֹתָ֑םʾôtāmeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  7. וְאַתָּה֙wĕʾattāhattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  8. תָּגִ֣ילtāgîlgiyl: (properly) to spin round (under the influence of any violent emotion), i.e. usually rejoice, or (as cringing) fearH1523
  9. בַּֽיהוָ֔הbayhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  10. בִּקְד֥וֹשׁbiqdôšqadowsh: sacred (ceremonially or morally); (as noun) GodH6918
  11. יִשְׂרָאֵ֖לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  12. תִּתְהַלָּֽל׃tithallālhalal: to be clear (orig. of sound, but usually of color)H1984
17
  1. הָעֲנִיִּ֨יםhāʿăniyyîm`aniy: depressed, in mind or circumstances (practically the same as H6035, although the margin constantly disputes...H6041
  2. וְהָאֶבְיוֹנִ֜יםwĕhāʾebyônîmebyown: destituteH34
  3. מְבַקְשִׁ֥יםmĕbaqšîmbaqash: to search out (by any method, specifically in worship or prayer)H1245
  4. מַ֙יִם֙mayimmayim: water; (figuratively) juiceH4325
  5. וָאַ֔יִןwāʾayinayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  6. לְשׁוֹנָ֖םlĕšônāmlashown: the tongue (of man or animals), used literally (as the instrument of licking, eating, or speech), and...H3956
  7. בַּצָּמָ֣אbaṣṣāmāʾtsama': thirst (literally or figuratively)H6772
  8. נָשָׁ֑תָּהnāšāttânashath: (properly) to eliminate, i.e. (intransitively) to dry upH5405
  9. אֲנִ֤יʾănîaniy: IH589
  10. יְהוָה֙yĕhwāhYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  11. אֶעֱנֵ֔םʾeʿĕnēm`anah: (properly) to eye; (generally) to heed, i.e. pay attentionH6030
  12. אֱלֹהֵ֥יʾĕlōhêelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  13. יִשְׂרָאֵ֖לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  14. לֹ֥אlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  15. אֶעֶזְבֵֽם׃ʾeʿezbēm`azab: to loosen, i.e. relinquish, permit, etcH5800
18
  1. אֶפְתַּ֤חʾeptaḥpathach: to open wide (literally or figuratively)H6605
  2. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  3. שְׁפָיִים֙šĕpāyîmshphiy: bareness; (concretely) a bare hill or plainH8205
  4. נְהָר֔וֹתnĕhārôtnahar: a stream (including the sea; expec. the Nile, Euphrates, etc.)H5104
  5. וּבְת֥וֹךְûbĕtôktavek: a bisection; (by implication) the centreH8432
  6. בְּקָע֖וֹתbĕqāʿôtbiq`ah: (properly) a split; a wide level valley between mountainsH1237
  7. מַעְיָנ֑וֹתmaʿyānôtma`yan: a fountain (also collectively), figuratively, a source (of satisfaction)H4599
  8. אָשִׂ֤יםʾāśîmsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  9. מִדְבָּר֙midbārmidbar: a pasture (i.e. open field, whither cattle are driven)H4057
  10. לַאֲגַםlaʾăgamagam: a marsh; hence a rush (as growing in swamps)H98
  11. מַ֔יִםmayimmayim: water; (figuratively) juiceH4325
  12. וְאֶ֥רֶץwĕʾereṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  13. צִיָּ֖הṣiyyâtsiyah: aridity; (concretely) a desertH6723
  14. לְמוֹצָ֥אֵיlĕmôṣāʾêmowtsa': a going forth, i.e. (the act) an egress, or (the place) an exitH4161
  15. מָֽיִם׃māyimmayim: water; (figuratively) juiceH4325
19
  1. אֶתֵּ֤ןʾettēnnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  2. בַּמִּדְבָּר֙bammidbārmidbar: a pasture (i.e. open field, whither cattle are driven)H4057
  3. אֶ֣רֶזʾerezerez: a cedar tree (from the tenacity of its roots)H730
  4. שִׁטָּ֔הšiṭṭâshittah: the acacia (from its scourging thorns)H7848
  5. וַהֲדַ֖סwahădashadac: the myrtleH1918
  6. וְעֵ֣ץwĕʿēṣ`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  7. שָׁ֑מֶןšāmenshemen: grease, especially liquid (as from the olive, often perfumed)H8081
  8. אָשִׂ֣יםʾāśîmsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  9. בָּעֲרָבָ֗הbāʿărābâ`arabah: a desertH6160
  10. בְּר֛וֹשׁbĕrôšbrowsh: a cypress (?) tree; (hence) a lance or a musical instrument (as made of that wood)H1265
  11. תִּדְהָ֥רtidhārtidhar: enduring; a species of hard-wood or lasting tree (perhaps oak)H8410
  12. וּתְאַשּׁ֖וּרûtĕʾaššûrt'ashshuwr: a species of cedar (from its erectness)H8391
  13. יַחְדָּֽו׃yaḥdāwyachad: (properly) a unit, i.e. (adverb) unitedlyH3162
20
  1. לְמַ֧עַןlĕmaʿanma`an: (properly) heed, i.e. purposeH4616
  2. יִרְא֣וּyirʾûra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  3. וְיֵדְע֗וּwĕyēdĕʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  4. וְיָשִׂ֤ימוּwĕyāśîmûsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  5. וְיַשְׂכִּ֙ילוּ֙wĕyaśkîlûsakal: to be (causatively, make or act) circumspect and hence, intelligentH7919
  6. יַחְדָּ֔וyaḥdāwyachad: (properly) a unit, i.e. (adverb) unitedlyH3162
  7. כִּ֥יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  8. יַדyadyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  9. יְהוָ֖הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  10. עָ֣שְׂתָהʿāśĕtâ`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  11. זֹּ֑אתzōtzo'th: this (often used adverb)H2063
  12. וּקְד֥וֹשׁûqĕdôšqadowsh: sacred (ceremonially or morally); (as noun) GodH6918
  13. יִשְׂרָאֵ֖לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  14. בְּרָאָֽהּ׃bĕrāʾāhbara': (absolutely) to create; (qualified) to cut down (a wood), select, feed (as formative processes)H1254
21
  1. קָרְב֥וּqorbûqarab: to approach (causatively, bring near) for whatever purposeH7126
  2. רִֽיבְכֶ֖םrîbĕkemriyb: a contest (personal or legal)H7379
  3. יֹאמַ֣רyōʾmaramar: to say (used with great latitude)H559
  4. יְהוָ֑הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  5. הַגִּ֙ישׁוּ֙haggîšûnagash: to be or come (causatively, bring) near (for any purpose)H5066
  6. עֲצֻמ֣וֹתֵיכֶ֔םʿăṣumôtêkem`atstsumah: a bulwark, i.e. (figuratively) argumentH6110
  7. יֹאמַ֖רyōʾmaramar: to say (used with great latitude)H559
  8. מֶ֥לֶךְmelekmelek: a kingH4428
  9. יַעֲקֹֽב׃yaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
22
  1. יַגִּ֙ישׁוּ֙yaggîšûnagash: to be or come (causatively, bring) near (for any purpose)H5066
  2. וְיַגִּ֣ידוּwĕyaggîdûnagad: (properly) to front, i.e. stand boldly out oppositeH5046
  3. לָ֔נוּlānû
  4. אֵ֖תʾēteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  5. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  6. תִּקְרֶ֑ינָהtiqrênâqarah: to light upon (chiefly by accident); causatively, to bring aboutH7136
  7. הָרִאשֹׁנ֣וֹת׀hāriʾšōnôtri'shown: first, in place, time or rank (as adjective or noun)H7223
  8. מָ֣הmâmah: (properly, interrogative) what? (including how? why? when?)H4100
  9. הֵ֗נָּהhēnnâhennah: themselves (often used emphatic for the copula, also in indirect relation)H2007
  10. הַגִּ֜ידוּhaggîdûnagad: (properly) to front, i.e. stand boldly out oppositeH5046
  11. וְנָשִׂ֤ימָהwĕnāśîmâsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  12. לִבֵּ֙נוּ֙libbēnûleb: the heart; also used (figuratively) very widely for the feelings, the will and even the intellectH3820
  13. וְנֵדְעָ֣הwĕnēdĕʿâyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  14. אַחֲרִיתָ֔ןʾaḥărîtānachariyth: the last or end; (hence) the futureH319
  15. א֥וֹʾôow: desire (and so probably in Prov. 31; hence (by way of alternative) or, also ifH176
  16. הַבָּא֖וֹתhabbāʾôtbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  17. הַשְׁמִיעֻֽנוּ׃hašmîʿunûshama`: to hear intelligently (often with implication of attention, obedience, etcH8085
23
  1. הַגִּ֙ידוּ֙haggîdûnagad: (properly) to front, i.e. stand boldly out oppositeH5046
  2. הָאֹתִיּ֣וֹתhāʾōtiyyôtathah: to arriveH857
  3. לְאָח֔וֹרlĕʾāḥôrachowr: the hinder part; (hence, adverbly) behind, backwardH268
  4. וְנֵ֣דְעָ֔הwĕnēdĕʿâyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  5. כִּ֥יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  6. אֱלֹהִ֖יםʾĕlōhîmelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  7. אַתֶּ֑םʾattemattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  8. אַףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  9. תֵּיטִ֣יבוּtêṭîbûyatab: to be (causative) make well, literally (sound, beautiful) or figuratively (happy, successful, right)H3190
  10. וְתָרֵ֔עוּwĕtārēʿûra`a`: (properly) to spoil; (literally) to ruin by breaking to pieces)H7489
  11. וְנִשְׁתָּ֖עָהwĕništāʿâsha`ah: to gaze at or about; (properly) to look for helpH8159
  12. וְנִרְאֶ֥wĕnirʾera'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  13. יַחְדָּֽו׃yaḥdāwyachad: (properly) a unit, i.e. (adverb) unitedlyH3162
24
  1. הֵןhēnhen: lo!; (as expressing surprise) ifH2005
  2. אַתֶּ֣םʾattemattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  3. מֵאַ֔יִןmēʾayinayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  4. וּפָעָלְכֶ֖םûpāʿolkempo`al: (concretely) an act or workH6467
  5. מֵאָ֑פַעmēʾāpaʿepha`: (properly) a breath; nothingH659
  6. תּוֹעֵבָ֖הtôʿēbâtow`ebah: (properly) something disgusting; (morally, as noun) an abhorrenceH8441
  7. יִבְחַ֥רyibḥarbachar: (properly) to try; (by implication) selectH977
25
  1. הַעִיר֤וֹתִיhaʿîrôtî`uwr: to wake (literally or figuratively)H5782
  2. מִצָּפוֹן֙miṣṣāpôntsaphown: (properly) hidden, i.e. dark; used only of the north as a quarter (gloomy and unknown)H6828
  3. וַיַּ֔אתwayyatathah: to arriveH857
  4. מִמִּזְרַחmimmizraḥmizrach: sunrise, i.e. the eastH4217
  5. שֶׁ֖מֶשׁšemešshemesh: the sun; (by implication) the eastH8121
  6. יִקְרָ֣אyiqrāʾqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  7. בִשְׁמִ֑יbišmîshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  8. וְיָבֹ֤אwĕyābōʾbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  9. סְגָנִים֙sĕgānîmcagan: a prefect of a provinceH5461
  10. כְּמוֹkĕmôkmow: as, thus, soH3644
  11. חֹ֔מֶרḥōmerchomer: (properly) a bubbling up, i.e. of water, a waveH2563
  12. וּכְמ֥וֹûkĕmôkmow: as, thus, soH3644
  13. יוֹצֵ֖רyôṣēryatsar: to mould into a form; especially as a potterH3335
  14. יִרְמָסyirmāsramac: to tread upon (as a potter, in walking or abusively)H7429
  15. טִֽיט׃ṭîṭtiyt: mud or clay; (figuratively) calamityH2916
26
  1. מִֽיmîmiy: who?; (occasionally, by a peculiar idiom, of things) which?H4310
  2. הִגִּ֤ידhiggîdnagad: (properly) to front, i.e. stand boldly out oppositeH5046
  3. מֵרֹאשׁ֙mērōšro'sh: the head (as most easily shaken), whether literal or figurative (in many applications, of place, time, rank...H7218
  4. וְנֵדָ֔עָהwĕnēdāʿâyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  5. וּמִלְּפָנִ֖יםûmillĕpānîmpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  6. וְנֹאמַ֣רwĕnōʾmaramar: to say (used with great latitude)H559
  7. צַדִּ֑יקṣaddîqtsaddiyq: justH6662
  8. אַ֣ףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  9. אֵיןʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  10. מַגִּ֗ידmaggîdnagad: (properly) to front, i.e. stand boldly out oppositeH5046
  11. אַ֚ףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  12. אֵ֣יןʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  13. מַשְׁמִ֔יעַmašmîaʿshama`: to hear intelligently (often with implication of attention, obedience, etcH8085
  14. אַ֥ףʾapaph: meaning accession (used as an adverb or conjunction)H637
  15. אֵיןʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  16. שֹׁמֵ֖עַšōmēaʿshama`: to hear intelligently (often with implication of attention, obedience, etcH8085
  17. אִמְרֵיכֶֽם׃ʾimrêkememer: something saidH561
27
  1. רִאשׁ֥וֹןriʾšônri'shown: first, in place, time or rank (as adjective or noun)H7223
  2. לְצִיּ֖וֹןlĕṣiyyônTsiyown: Tsijon (as a permanent capital), a mountain of JerusalemH6726
  3. הִנֵּ֣הhinnēhinneh: lo!H2009
  4. הִנָּ֑םhinnāmhen: lo!; (as expressing surprise) ifH2005
  5. וְלִירוּשָׁלִַ֖םwĕlîrûšālaimYruwshalaim: founded peaceful; Jerushalaim or Jerushalem, the capital city of IsraelH3389
  6. מְבַשֵּׂ֥רmĕbaśśērbasar: (properly) to be fresh; to be full (rosy)H1319
  7. אֶתֵּֽן׃ʾettēnnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
28
  1. וְאֵ֙רֶא֙wĕʾēreʾra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  2. וְאֵ֣יןwĕʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  3. אִ֔ישׁʾîšiysh: a man as an individual or a male personH376
  4. וּמֵאֵ֖לֶּהûmēʾēlleel-leh: these or thoseH428
  5. וְאֵ֣יןwĕʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  6. יוֹעֵ֑ץyôʿēṣya`ats: to advise; (reflexively) to deliberate or resolveH3289
  7. וְאֶשְׁאָלֵ֖םwĕʾešʾālēmsha'al: to inquire; (by implication) to requestH7592
  8. וְיָשִׁ֥יבוּwĕyāšîbûshuwb: to turn back (hence, away) transitively or intransitively, literally or figuratively (not necessarily with the...H7725
  9. דָבָֽר׃dābārdabar: a word; (by implication) a matter (as spoken of) or thingH1697
29
  1. הֵ֣ןhēnhen: lo!; (as expressing surprise) ifH2005
  2. כֻּלָּ֔םkullāmkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  3. אָ֥וֶןʾāwenaven: (strictly) nothingness; (also) trouble, vanity, wickednessH205
  4. אֶ֖פֶסʾepesephec: cessation; an end (especially of the earth)H657
  5. מַעֲשֵׂיהֶ֑םmaʿăśêhemma`aseh: an action (good or bad); (generally) a transactionH4639
  6. ר֥וּחַrûaḥruwach: wind; by resemblance breath, i.e. a sensible (or even violent) exhalationH7307
  7. וָתֹ֖הוּwātōhûtohuw: a desolation (of surface), i.e. desert; (figuratively) a worthless thingH8414
  8. נִסְכֵּיהֶֽם׃niskêhemnecek: a libation; also a cast idolH5262

View the full Hebrew interlinear for Isaiah 41 →

Strong's words in Isaiah 41 (6)
Strong's H369 — כְאַ֛יִן (kĕʾayin)
ayin (ah'-yin) prt-n. 1. a non-entity 2. (generally) used as a negative particle [as if from a primitive root meaning to be nothing or not exist] KJV: else, except, fail, (father-)less, be gone, in(-curable), neither, never, no (where), none, nor, (any, thing), not, nothing, to nought, past, un(-searchable), well-nigh, without. Compare: H370. Appears 9 times in Isaiah 41.
Strong's H3068 — יְהוָה֙ (yĕhwāh)
Yhovah (yeh-ho-vaw') n/p. 1. (the) self-Existent or Eternal 2. Jehovah, Jewish national name of God [from H1961] KJV: Jehovah, the Lord. Root(s): H1961 Compare: H3050, H3069. Appears 7 times in Isaiah 41.
Strong's H559 — יֹאמַ֥ר (yōʾmar)
amar (aw-mar') v. 1. to say (used with great latitude) [a primitive root] KJV: answer, appoint, avouch, bid, boast self, call, certify, challenge, charge, + (at the, give) command(-ment), commune, consider, declare, demand, X desire, determine, X expressly, X indeed, X intend, name, X plainly, promise, publish, report, require, say, speak (against, of), X still, X suppose, talk, tell, term, X that is, X think, use (speech), utter, X verily, X yet.. Appears 7 times in Isaiah 41.
Strong's H3478 — יִשְׂרָאֵ֣ל (yiśrāʾēl)
Yisra'el (yis-raw-ale') n/p. 1. he will rule as God 2. Jisrael, a symbolical name of Jacob 3. (typically) of his posterity [from H8280 and H410] KJV: Israel. Root(s): H8280, H410. Appears 6 times in Isaiah 41.
Strong's H637 — אַף (ʾap)
aph (af) prt. 1. meaning accession (used as an adverb or conjunction) 2. (also) or yea 3. adversatively though [a primitive particle] KJV: also, + although, and (furthermore, yet), but, even, + how much less (more, rather than), moreover, with, yea.. Appears 6 times in Isaiah 41.
Strong's H7760 — שַׂמְתִּ֗יךְ (śamtîk)
suwm (soom) (or siym {seem}) v. 1. to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically) [a primitive root] KJV: X any wise, appoint, bring, call (a name), care, cast in, change, charge, commit, consider, convey, determine, + disguise, dispose, do, get, give, heap up, hold, impute, lay (down, up), leave, look, make (out), mark, + name, X on, ordain, order, + paint, place, preserve, purpose, put (on), + regard, rehearse, reward, (cause to) set (on, up), shew, + stedfastly, take, X tell, + tread down, ((over-))turn, X wholly, work.. Appears 6 times in Isaiah 41.

Browse the full Strong's concordance →

0:00 0:00

Video Bible

Loading video...

Scripture video provided by Faith Comes By Hearing

🌐 Select Language

2883 Bibles in 2502 Languages

Select Translation

Congratulations!

You completed the book of Matthew!

Points Earned +280
28 Chapters
15% NT Progress