Skip to content

A little app tip

Back and forward, in one button

The back arrow at the bottom of the app can take you in either direction.

Tap the arrowGo back
Press and holdGo forward

Hold briefly, then release. Forward is available after you have gone back. You can also use Shift+Enter on a keyboard.

Add your phone number?

Optional. Nothing is sent unless you choose it.

Audio Bible
The Historic Faith

Chapter Isaiah 14 Language Hausa Bible ID HAUDPI Label DPI Catalog Hausa - Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 Available audio, text Coverage Old and New Testament

Select Translation

1 Ubangiji zai yi wa Yaƙub jinƙai; zai sāke zaɓi Isra’ila yă kuma zaunar da su a ƙasarsu. Baƙi ma za su zo su zauna tare da su su haɗa kai da gidan Yaƙub.
2 Al’ummai za su ɗauke su su kuma kawo wurin da yake nasu. Gidan Isra’ila kuwa za tă mallaki al’ummai a matsayin bayi maza da mata a ƙasar Ubangiji. Za su mai da waɗanda suka kama su su zama kamammu su kuma yi mulki a kan waɗanda suka taɓa danne su.
3 A ranar da Ubangiji ya hutashe ku daga wahala da azaba da muguwar bauta,
4 za ku yi wa sarkin Babilon wannan ba’a. Mai danniya ya zo ga ƙarshe! Dubi yadda fushinsa ya ƙare!
5 Ubangiji ya karye sandar mugaye, sandan mulkin masu mulki,
6 wanda cikin fushi ya kashe mutane da bugu marar ƙarewa, kuma cikin fushi ya mamaye al’ummai da fushi ba ƙaƙƙautawa.
7 Dukan ƙasashe suna hutawa suna kuma cikin salama; sun ɓarke da waƙa.
8 Har itatuwan fir ma da kuma al’ul na Lebanon suna murna a kanka suna cewa, “Yanzu da aka ƙasƙantar da kai, babu wani mai yankan katakon da ya zo yă yanka mu.”
9 Kabari a ƙarƙashi duk ya shirya don yă sadu da kai a zuwanka; yana tā da ruhohin da suka rasu don su gaishe ka, dukan waɗanda sun taɓa zama shugabanni a duniya; ya sa suka tashi daga kujerun sarauta, dukan waɗanda suke sarakuna a kan al’ummai.
10 Duk za su amsa, za su ce maka, “Ashe kai ma raunana ne, kamar mu; ka zama kamar mu.”
11 An yi ƙasa da dukan alfarmarka zuwa kabari, tare da surutan garayunka; tsutsotsi sun bazu a ƙarƙashinka tsutsotsi kuma suka rufe ka.
12 Yaya aka yi ka fāɗo daga sama Ya tauraron safiya, ɗan hasken asuba! An fyaɗa ka da ƙasa, kai da ka taɓa ƙasƙantar da al’ummai!
13 Ka yi tunani a ranka ka ce, “Zan hau zuwa sama; zan ɗaga kursiyina sama da taurarin Allah; zan zauna a kursiyi a kan dutsen taro, a can ƙurewar saman dutse mai tsarki.
14 Zan haura can bisa gizagizai; zan mai da kaina kamar Mafi Ɗaukaka.”
15 Amma ga shi an gangara da kai zuwa kabari, zuwa zurfafan rami.
16 Waɗanda suka gan ka sun zura maka ido, suna tunani abin da zai same ka. “Wannan mutumin ne ya girgiza duniya ya kuma sa mulkoki suka razana,
17 mutumin da ya mai da duniya ta zama hamada, wanda ya tumɓuke biranenta bai kuma bar kamammunsa suka tafi ba?”
18 Dukan sarakunan duniya suna kwance a mace, kowa a kabarinsa.
19 Amma an jefar da kabarinka kamar reshen da aka ƙi; an rufe ka da waɗanda aka kashe, tare da waɗanda aka soke da takobi, waɗanda suka gangara zuwa duwatsun rami. Kamar gawar da aka tattake da ƙafa,
20 ba za a haɗa ka tare da su a jana’iza ba, gama ka hallaka ƙasarka ka kuma kashe mutanenka. Ba za a ƙara ambaci zuriyarka masu aikata mugunta ba.
21 A shirya wuri don a yayyanka ’ya’yansa maza saboda zunuban kakanninsu; kada a reno su su gāji ƙasar su cika duniya da biranensu.
22 “Zan yi gāba da su,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. “Zan kau da sunan Babilon da waɗanda suka rage da rai a cikinta, ’ya’yanta da zuriyarta,” in ji Ubangiji.
23 “Zan mai da ita wuri domin mujiyoyi da kuma fadama; zan share ta da tsintsiyar hallaka,” Ni Ubangiji Maɗaukaki na faɗa.
24 Ubangiji Maɗaukaki ya rantse, “Tabbatacce, kamar yadda na riga na shirya, haka zai kasance, kuma kamar yadda na nufa, haka zai zama.
25 Zan ragargazar da Assuriya a cikin ƙasata; a kan duwatsuna zan tattake shi. Za a ɗauke nauyin da ya sa wa mutanena, a kuma ɗauke nauyinsa daga kafaɗunsu.”
26 Wannan shi ne shirin da na yi domin dukan duniya; wannan shi ne hannun da aka miƙa a bisa dukan al’ummai ke nan.
27 Gama Ubangiji Maɗaukaki ya ƙudura ya yi wannan, wa kuwa zai hana shi? Ya riga ya miƙa hannunsa, wa zai komar da shi?
28 Wannan abin da Allah ya yi magana ya zo ne a shekarar da Sarki Ahaz ya mutu.
29 Kada ku yi farin ciki, dukanku Filistiyawa, cewa sandar da ta buge ku ta karye; daga saiwar wannan maciji wani mugun maciji mai dafi zai taso, ’ya’yansa za su zama wani maciji masu dafi mai tashi sama.
30 Mafi talauci na matalauta zai sami wurin kiwo, mabukata kuma za su kwana lafiya. Amma zan hallakar da saiwarka da matsananciyar yunwa; za tă kashe naka da suka rage da rai.
31 Ki yi ihu, ya ke ƙofa! Yi kururuwa, ya ke birni! Ku razana, dukanku Filistiyawa! Ƙunshin hayaƙi yana tasowa daga arewa, kuma babu matsorata a cikin sojojinsa.
32 Wace amsa ce za a bayar wa jakadun wannan al’umma? “Ubangiji ya kafa Sihiyona, kuma a cikinta mutanensa masu shan azaba za su sami mafaka.”
Chapter information and study resources

Listen to Isaiah 14 with verse-by-verse audio highlighting.

Study tools for Isaiah 14

Cross-references, Hebrew word study, and what the Early Church wrote about Isaiah 14. Tap any section to expand — or right-click any verse for the full interactive study panel.

Isaiah 14 study resources: word-by-word Hebrew interlinear with Strong's numbers, 2 Early-Church citations.

Hebrew interlinear — Isaiah 14:1–32 (375 words)
1
  1. כִּי֩kiykiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  2. יְרַחֵ֨םyĕraḥēmracham: to fondle; (by implication) to loveH7355
  3. יְהוָ֜הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  4. אֶֽתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  5. יַעֲקֹ֗בyaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
  6. וּבָחַ֥רûbāḥarbachar: (properly) to try; (by implication) selectH977
  7. עוֹד֙ʿôd`owd: (properly) iteration or continuance; used only adverbially (with or without preposition), again, repeatedly...H5750
  8. בְּיִשְׂרָאֵ֔לbĕyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  9. וְהִנִּיחָ֖םwĕhinnîḥāmyanach: to deposit; (by implication) to allow to stayH3240
  10. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  11. אַדְמָתָ֑םʾadmātāmadamah: soil (from its general redness)H127
  12. וְנִלְוָ֤הwĕnilwâlavah: (properly) to twine; (by implication) to unite, to remainH3867
  13. הַגֵּר֙haggērger: (properly) a guest; (by implication) a foreignerH1616
  14. עֲלֵיהֶ֔םʿălêhem`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  15. וְנִסְפְּח֖וּwĕnispĕḥûcaphach: (properly) to scrape out, but in certain peculiar senses (of removal or association)H5596
  16. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  17. בֵּ֥יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  18. יַעֲקֹֽב׃yaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
2
  1. וּלְקָח֣וּםûlĕqāḥûmlaqach: to take (in the widest variety of applications)H3947
  2. עַמִּים֮ʿammîm`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  3. וֶהֱבִיא֣וּםwehĕbîʾûmbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  4. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  5. מְקוֹמָם֒mĕqômāmmaqowm: (properly) a standing, i.e. a spot; but used widely of a locality (general or specific)H4725
  6. וְהִֽתְנַחֲל֣וּםwĕhitĕnaḥălûmnachal: to inherit (as a (figurative) mode of descent)H5157
  7. בֵּֽיתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  8. יִשְׂרָאֵ֗לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  9. עַ֚לʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  10. אַדְמַ֣תʾadmatadamah: soil (from its general redness)H127
  11. יְהוָ֔הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  12. לַעֲבָדִ֖יםlaʿăbādîm`ebed: a servantH5650
  13. וְלִשְׁפָח֑וֹתwĕlišpāḥôtshiphchah: see H4940); a female slave (as a member of the household)H8198
  14. וְהָיוּ֙wĕhāyûhayah: to exist; to be or becomeH1961
  15. שֹׁבִ֣יםšōbîmshabah: to transport into captivityH7617
  16. לְשֹֽׁבֵיהֶ֔םlĕšōbêhemshabah: to transport into captivityH7617
  17. וְרָד֖וּwĕrādûradah: to tread down, i.e. subjugate; specifically, to crumble offH7287
  18. בְּנֹגְשֵׂיהֶֽם׃bĕnōgĕśêhemnagas: to drive (an animal, a workman, a debtor, an army)H5065
3
  1. וְהָיָ֗הwĕhāyâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  2. בְּי֨וֹםbĕyômyowm: a day (as the warm hours), whether literal (from sunrise to sunset, or from one sunset to the next), or...H3117
  3. הָנִ֤יחַhānîaḥnuwach: to rest, i.e. settle downH5117
  4. יְהוָה֙yĕhwāhYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  5. לְךָ֔lĕkā
  6. מֵֽעָצְבְּךָ֖mēʿoṣbĕkā`otseb: an idol (as fashioned); also pain (bodily or mental)H6090
  7. וּמִֽרָגְזֶ֑ךָûmirogzekārogez: commotion, restlessness (of a horse), crash (of thunder), disquiet, angerH7267
  8. וּמִןûminmin: (properly) a part of; (hence, prepositionally) from or out of (in many senses)H4480
  9. הָעֲבֹדָ֥הhāʿăbōdâ`abodah: work of any kindH5656
  10. הַקָּשָׁ֖הhaqqāšâqasheh: severe (in various applications)H7186
  11. אֲשֶׁ֥רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  12. עֻבַּדʿubbad`abad: to work (in any sense); (by implication) to serve, tillH5647
4
  1. וְנָשָׂ֜אתָwĕnāśāʾtānasa': to lift, in a great variety of applications, literal and figurative, absol. and rel. (as follows)H5375
  2. הַמָּשָׁ֥לhammāšālmashal: (properly) a pithy maxim, usually of metaphorical natureH4912
  3. הַזֶּ֛הhazzezeh: the masculine demonstrative pronoun, this or thatH2088
  4. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  5. מֶ֥לֶךְmelekmelek: a kingH4428
  6. בָּבֶ֖לbābelBabel: confusion; Babel (i.e. Babylon), including Babylonia and the Babylonian empireH894
  7. וְאָמָ֑רְתָּwĕʾāmārĕttāamar: to say (used with great latitude)H559
  8. אֵ֚יךְʾêkeyk: how? or how!; (also) where?H349
  9. שָׁבַ֣תšābatshabath: to repose, i.e. desist from exertion; used in many implied relations (causative, figurative or specific)H7673
  10. נֹגֵ֔שׂnōgēśnagas: to drive (an animal, a workman, a debtor, an army)H5065
  11. שָׁבְתָ֖הšobtâshabath: to repose, i.e. desist from exertion; used in many implied relations (causative, figurative or specific)H7673
  12. מַדְהֵבָֽה׃madhēbâmadhebah: goldmaking, i.e. exactnessH4062
5
  1. שָׁבַ֥רšābarshabar: to burst (literally or figuratively)H7665
  2. יְהוָ֖הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  3. מַטֵּ֣הmaṭṭēmatteh: a branch (as extending); (figuratively) a tribeH4294
  4. רְשָׁעִ֑יםrĕšāʿîmrasha`: morally wrong; (concretely) an (actively) bad personH7563
  5. שֵׁ֖בֶטšēbeṭshebet: a scion, i.e. (literally) a stick (for punishing, writing, fighting, ruling, walking, etc.) or (figuratively) a...H7626
  6. מֹשְׁלִֽים׃mōšĕlîmmashal: to ruleH4910
6
  1. מַכֶּ֤הmakkenakah: to strike (lightly or severely, literally or figuratively)H5221
  2. עַמִּים֙ʿammîm`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  3. בְּעֶבְרָ֔הbĕʿebrâ`ebrah: an outburst of passionH5678
  4. מַכַּ֖תmakkatmakkah: a blow (in 2 Chronicles 2; (by implication) a woundH4347
  5. בִּלְתִּ֣יbiltîbiltiy: (properly) a failure ofH1115
  6. סָרָ֑הsārâcarah: apostasy, crime; (figuratively) remissionH5627
  7. רֹדֶ֤הrōderadah: to tread down, i.e. subjugate; specifically, to crumble offH7287
  8. בָאַף֙bāʾapaph: (properly) the nose or nostril; (hence) the face, and occasionally a personH639
  9. גּוֹיִ֔םgôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  10. מֻרְדָּ֖ףmurdāpmurdaph: persecutedH4783
  11. בְּלִ֥יbĕlîbliy: (properly) failure; nothing or destructionH1097
  12. חָשָֽׂךְ׃ḥāśākchasak: to restrain; (reflexively) refrainH2820
7
  1. נָ֥חָהnāḥânuwach: to rest, i.e. settle downH5117
  2. שָׁקְטָ֖הšoqṭâshaqat: to repose (usually figurative)H8252
  3. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  4. הָאָ֑רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  5. פָּצְח֖וּpoṣḥûpatsach: to break out (in joyful sound)H6476
  6. רִנָּֽה׃rinnârinnah: (properly) a creaking (or shrill sound), i.e. shout (of joy or grief)H7440
8
  1. גַּםgamgam: (properly) assemblage; used only adverbially also, even, yea, thoughH1571
  2. בְּרוֹשִׁ֛יםbĕrôšîmbrowsh: a cypress (?) tree; (hence) a lance or a musical instrument (as made of that wood)H1265
  3. שָׂמְח֥וּśomḥûsamach: probably to brighten up, i.e. (figuratively) be (causatively, make) blithe or gleesomeH8055
  4. לְךָ֖lĕkā
  5. אַרְזֵ֣יʾarzêerez: a cedar tree (from the tenacity of its roots)H730
  6. לְבָנ֑וֹןlĕbānônLbanown: (the) white mountain (from its snow); Lebanon, a mountain range in IsraelH3844
  7. מֵאָ֣זmēʾāzaz: at that time or place; (as a conjunction) thereforeH227
  8. שָׁכַ֔בְתָּšākabtāshakab: to lie down (for rest, sexual connection, decease or any other purpose)H7901
  9. לֹֽאlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  10. יַעֲלֶ֥הyaʿăle`alah: to ascend, intransitively (be high) or actively (mount)H5927
  11. הַכֹּרֵ֖תhakkōrētkarath: to cut (off, down or asunder); (by implication) to destroy or consumeH3772
  12. עָלֵֽינוּ׃ʿālênû`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
9
  1. שְׁא֗וֹלšĕʾôlsh'owl: Hades or the world of the dead (as if a subterranean retreat), including its accessories and inmatesH7585
  2. מִתַּ֛חַתmittaḥattachath: the bottom (as depressed); only adverbially, below (often with prepositional prefix underneath), in lieu of...H8478
  3. רָגְזָ֥הrogzâragaz: to quiver (with any violent emotion, especially anger or fear)H7264
  4. לְךָ֖lĕkā
  5. לִקְרַ֣אתliqratqir'ah: an encountering, accidental, friendly or hostile (also adverbially, opposite)H7125
  6. בּוֹאֶ֑ךָbôʾekābow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  7. עוֹרֵ֨רʿôrēr`uwr: to wake (literally or figuratively)H5782
  8. לְךָ֤lĕkā
  9. רְפָאִים֙rĕpāʾîmrapha': (properly) lax, i.e. (figuratively) a ghost (as deadH7496
  10. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  11. עַתּ֣וּדֵיʿattûdê`attuwd: prepared, i.e. full grown; spoken only (in plural) of he-goats, or (figuratively) leaders of the peopleH6260
  12. אָ֔רֶץʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  13. הֵקִים֙hēqîmquwm: to rise (in various applications, literal, figurative, intensive and causative)H6965
  14. מִכִּסְאוֹתָ֔םmikkisʾôtāmkicce': (properly) covered, i.e. a throne (as canopied)H3678
  15. כֹּ֖לkōlkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  16. מַלְכֵ֥יmalkêmelek: a kingH4428
  17. גוֹיִֽם׃gôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
10
  1. כֻּלָּ֣םkullāmkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  2. יַֽעֲנ֔וּyaʿănû`anah: (properly) to eye; (generally) to heed, i.e. pay attentionH6030
  3. וְיֹאמְר֖וּwĕyōʾmĕrûamar: to say (used with great latitude)H559
  4. אֵלֶ֑יךָʾēlêkāel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  5. גַּםgamgam: (properly) assemblage; used only adverbially also, even, yea, thoughH1571
  6. אַתָּ֛הʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  7. חֻלֵּ֥יתָḥullêtāchalah: (properly) to be rubbed or worn; hence (figuratively) to be weak, sick, afflictedH2470
  8. כָמ֖וֹנוּkāmônûkmow: as, thus, soH3644
  9. אֵלֵ֥ינוּʾēlênûel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  10. נִמְשָֽׁלְתָּ׃nimšālĕttāmashal: to liken, i.e. (transitively) to use figurative language (an allegory, adage, song or the like)H4911
11
  1. הוּרַ֥דhûradyarad: to descend; (literally) to go downwardsH3381
  2. שְׁא֛וֹלšĕʾôlsh'owl: Hades or the world of the dead (as if a subterranean retreat), including its accessories and inmatesH7585
  3. גְאוֹנֶ֖ךָgĕʾônekāga'own: the same as H1346H1347
  4. הֶמְיַ֣תhemyathemyah: soundH1998
  5. נְבָלֶ֑יךָnĕbālêkānebel: a skin-bag for liquids (from collapsing when empty)H5035
  6. תַּחְתֶּ֙יךָ֙taḥtêkātachath: the bottom (as depressed); only adverbially, below (often with prepositional prefix underneath), in lieu of...H8478
  7. יֻצַּ֣עyuṣṣaʿyatsa`: to strew as a surfaceH3331
  8. רִמָּ֔הrimmârimmah: a maggot (as rapidly bred), literally or figurativelyH7415
  9. וּמְכַסֶּ֖יךָûmĕkassêkāmkacceh: a covering, i.e. garment; specifically, a coverlet (for a bed), an awning (from the sun)H4374
  10. תּוֹלֵעָֽה׃tôlēʿâtowla`: a maggot (as voracious)H8438
12
  1. אֵ֛יךְʾêkeyk: how? or how!; (also) where?H349
  2. נָפַ֥לְתָּnāpaltānaphal: to fall, in a great variety of applications (intransitive or causative, literal or figurative)H5307
  3. מִשָּׁמַ֖יִםmiššāmayimshamayim: the sky (as aloft; the dual perhaps alluding to the visible arch in which the clouds move, as well as to the...H8064
  4. הֵילֵ֣לhêlēlheylel: the morning-starH1966
  5. בֶּןbenben: a son (as a builder of the family name), in the widest sense (of literal and figurative relationship, including...H1121
  6. שָׁ֑חַרšāḥarshachar: dawn (literal, figurative or adverbial)H7837
  7. נִגְדַּ֣עְתָּnigdaʿtāgada`: to fell a tree; (generally) to destroy anythingH1438
  8. לָאָ֔רֶץlāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  9. חוֹלֵ֖שׁḥôlēšchalash: to prostrate; (by implication) to overthrow, decayH2522
  10. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  11. גּוֹיִֽם׃gôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
13
  1. וְאַתָּ֞הwĕʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  2. אָמַ֤רְתָּʾāmartāamar: to say (used with great latitude)H559
  3. בִֽלְבָבְךָ֙bilĕbobkālebab: the heart (as the most interior organ); used also like H3820H3824
  4. הַשָּׁמַ֣יִםhaššāmayimshamayim: the sky (as aloft; the dual perhaps alluding to the visible arch in which the clouds move, as well as to the...H8064
  5. אֶֽעֱלֶ֔הʾeʿĕle`alah: to ascend, intransitively (be high) or actively (mount)H5927
  6. מִמַּ֥עַלmimmaʿalma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  7. לְכֽוֹכְבֵיlĕkôkĕbêkowkab: a star (as round or as shining); (figuratively) a princeH3556
  8. אֵ֖לʾēlel: strength; (as adjective) mightyH410
  9. אָרִ֣יםʾārîmruwm: to be high actively, to rise or raise (in various applications, literally or figuratively)H7311
  10. כִּסְאִ֑יkisʾîkicce': (properly) covered, i.e. a throne (as canopied)H3678
  11. וְאֵשֵׁ֥בwĕʾēšēbyashab: (properly) to sit down (specifically as judge. in ambush, in quiet)H3427
  12. בְּהַרbĕharhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  13. מוֹעֵ֖דmôʿēdmow`ed: (properly) an appointment, i.e. a fixed time or seasonH4150
  14. בְּיַרְכְּתֵ֥יbĕyarkĕtêyrekah: (properly) the flank; (figuratively) the rear or recess, i.e. "ends of the earth"H3411
  15. צָפֽוֹן׃ṣāpôntsaphown: (properly) hidden, i.e. dark; used only of the north as a quarter (gloomy and unknown)H6828
14
  1. אֶעֱלֶ֖הʾeʿĕle`alah: to ascend, intransitively (be high) or actively (mount)H5927
  2. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  3. בָּ֣מֳתֵיbāmŏtêbamah: an elevationH1116
  4. עָ֑בʿāb`ab: (properly) an envelope, i.e. darkness (or density, 2 Chron. 4H5645
  5. אֶדַּמֶּ֖הʾeddammedamah: to compare; (by implication) to resemble, liken, considerH1819
  6. לְעֶלְיֽוֹן׃lĕʿelyônelyown: an elevation, i.e. (adj.) lofty (compar.)H5945
15
  1. אַ֧ךְʾakak: a particle of affirmation, surely; hence (by limitation) onlyH389
  2. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  3. שְׁא֛וֹלšĕʾôlsh'owl: Hades or the world of the dead (as if a subterranean retreat), including its accessories and inmatesH7585
  4. תּוּרָ֖דtûrādyarad: to descend; (literally) to go downwardsH3381
  5. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  6. יַרְכְּתֵיyarkĕtêyrekah: (properly) the flank; (figuratively) the rear or recess, i.e. "ends of the earth"H3411
  7. בֽוֹר׃bôrbowr: a pit hole (especially one used as a cistern or a prison)H953
16
  1. רֹאֶ֙יךָ֙rōʾêkāra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  2. אֵלֶ֣יךָʾēlêkāel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  3. יַשְׁגִּ֔יחוּyašgîḥûshagach: to peep, i.e. glance sharply atH7688
  4. אֵלֶ֖יךָʾēlêkāel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  5. יִתְבּוֹנָ֑נוּyitbônānûbiyn: to separate mentally (or distinguish); (generally) understandH995
  6. הֲזֶ֤הhăzezeh: the masculine demonstrative pronoun, this or thatH2088
  7. הָאִישׁ֙hāʾîšiysh: a man as an individual or a male personH376
  8. מַרְגִּ֣יזmargîzragaz: to quiver (with any violent emotion, especially anger or fear)H7264
  9. הָאָ֔רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  10. מַרְעִ֖ישׁmarʿîšra`ash: to undulate (as the earth, the sky, etc; also a field of grain), partic. through fearH7493
  11. מַמְלָכֽוֹת׃mamlākôtmamlakah: dominion; (abstractly) the estate (rule)H4467
17
  1. שָׂ֥םśāmsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  2. תֵּבֵ֛לtēbēltebel: the earth (as moist and therefore inhabited)H8398
  3. כַּמִּדְבָּ֖רkammidbārmidbar: a pasture (i.e. open field, whither cattle are driven)H4057
  4. וְעָרָ֣יוwĕʿārāyw`iyr: a city (a place guarded by waking or a watch) in the widest sense (even of a mere encampment or post)H5892
  5. הָרָ֑סhārāsharac: to pull down or in pieces, break, &Š destroyH2040
  6. אֲסִירָ֖יוʾăsîrāywaciyr: bound; a captiveH615
  7. לֹאlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  8. פָ֥תַחpātaḥpathach: to open wide (literally or figuratively)H6605
  9. בָּֽיְתָה׃bāyĕtâbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
18
  1. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  2. מַלְכֵ֥יmalkêmelek: a kingH4428
  3. גוֹיִ֖םgôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  4. כֻּלָּ֑םkullāmkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  5. שָׁכְב֥וּšokbûshakab: to lie down (for rest, sexual connection, decease or any other purpose)H7901
  6. בְכָב֖וֹדbĕkābôdkabowd: (properly) weight, but only figuratively in a good sense, splendor or copiousnessH3519
  7. אִ֥ישׁʾîšiysh: a man as an individual or a male personH376
  8. בְּבֵיתֽוֹ׃bĕbêtôbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
19
  1. וְאַתָּ֞הwĕʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  2. הָשְׁלַ֤כְתָּhošlaktāshalak: to throw out, down or away (literally or figuratively)H7993
  3. מִֽקִּבְרְךָ֙miqqibrĕkāqeber,: a sepulchreH6913
  4. כְּנֵ֣צֶרkĕnēṣernetser: a shoot; (figuratively) a descendantH5342
  5. נִתְעָ֔בnitʿābta`ab: to loathe, i.e. (morally) detestH8581
  6. לְבֻ֥שׁlĕbušlbuwsh: a garment (literally or figuratively); (by implication) (euphem.) a wifeH3830
  7. הֲרֻגִ֖יםhărugîmharag: to smite with deadly intentH2026
  8. מְטֹ֣עֲנֵיmĕṭōʿănêta`an: to stabH2944
  9. חָ֑רֶבḥārebchereb: drought; also a cutting instrument (from its destructive effect), as a knife, sword, or other sharp implementH2719
  10. יוֹרְדֵ֥יyôrĕdêyarad: to descend; (literally) to go downwardsH3381
  11. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  12. אַבְנֵיʾabnêeben: a stoneH68
  13. ב֖וֹרbôrbowr: a pit hole (especially one used as a cistern or a prison)H953
  14. כְּפֶ֥גֶרkĕpegerpeger: a carcass (as limp), whether of man or beastH6297
  15. מוּבָֽס׃mûbāsbuwc: to trample (literally or figuratively)H947
20
  1. לֹֽאlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  2. תֵחַ֤דtēḥadyachad: to be (or become) oneH3161
  3. אִתָּם֙ʾittāmeth: (properly) nearness; (used only as a preposition or an adverb) nearH854
  4. בִּקְבוּרָ֔הbiqbûrâqbuwrah: sepulture; (concretely) a sepulchreH6900
  5. כִּֽיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  6. אַרְצְךָ֥ʾarṣĕkāerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  7. שִׁחַ֖תָּšiḥattāshachath: to decay, i.e. (causatively) ruin (literally or figuratively)H7843
  8. עַמְּךָ֣ʿammĕkā`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  9. הָרָ֑גְתָּhārāgĕttāharag: to smite with deadly intentH2026
  10. לֹֽאlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  11. יִקָּרֵ֥אyiqqārēʾqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  12. לְעוֹלָ֖םlĕʿôlām`owlam: (properly) concealed, i.e. the vanishing pointH5769
  13. זֶ֥רַעzeraʿzera`: seed; (figuratively) fruit, plant, sowing-time, posterityH2233
  14. מְרֵעִֽים׃mĕrēʿîmra`a`: (properly) to spoil; (literally) to ruin by breaking to pieces)H7489
21
  1. הָכִ֧ינוּhākînûkuwn: (properly) to be erect (i.e. stand perpendicular)H3559
  2. לְבָנָ֛יוlĕbānāywben: a son (as a builder of the family name), in the widest sense (of literal and figurative relationship, including...H1121
  3. מַטְבֵּ֖חַmaṭbēaḥmatbeach: slaughterH4293
  4. בַּעֲוֺ֣ןbaʿăwōn`avon: perversity, i.e. (moral) evilH5771
  5. אֲבוֹתָ֑םʾăbôtāmab: fatherH1
  6. בַּלbalbal: (properly) a failure; (by implication) nothingH1077
  7. יָקֻ֙מוּ֙yāqumûquwm: to rise (in various applications, literal, figurative, intensive and causative)H6965
  8. וְיָ֣רְשׁוּwĕyārĕšûyarash: to occupy (by driving out previous tenants, and possessing in their place)H3423
  9. אָ֔רֶץʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  10. וּמָלְא֥וּûmolʾûmale': to fill or (intransitively) be full of, in a wide application (literally and figuratively)H4390
  11. פְנֵֽיpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  12. תֵבֵ֖לtēbēltebel: the earth (as moist and therefore inhabited)H8398
  13. עָרִֽים׃ʿārîm`ar: a foe (as watchful for mischief)H6145
22
  1. וְקַמְתִּ֣יwĕqamtîquwm: to rise (in various applications, literal, figurative, intensive and causative)H6965
  2. עֲלֵיהֶ֔םʿălêhem`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  3. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  4. יְהוָ֣הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  5. צְבָא֑וֹתṣĕbāʾôttsaba': a mass of persons; (figuratively) a mass of thingsH6635
  6. וְהִכְרַתִּ֨יwĕhikrattîkarath: to cut (off, down or asunder); (by implication) to destroy or consumeH3772
  7. לְבָבֶ֜לlĕbābelBabel: confusion; Babel (i.e. Babylon), including Babylonia and the Babylonian empireH894
  8. שֵׁ֥םšēmshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  9. וּשְׁאָ֛רûšĕʾārsh'ar: a remainderH7605
  10. וְנִ֥יןwĕnînniyn: progenyH5209
  11. וָנֶ֖כֶדwānekedneked: offspringH5220
  12. נְאֻםnĕʾumn'um: an oracleH5002
  13. יְהוָֽה׃yĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
23
  1. וְשַׂמְתִּ֛יהָwĕśamtîhāsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
  2. לְמוֹרַ֥שׁlĕmôrašmowrash: a possession; (figuratively) delightH4180
  3. קִפֹּ֖דqippōdqippowd: a species of bird, perhaps the bittern (from its contracted form)H7090
  4. וְאַגְמֵיwĕʾagmêagam: a marsh; hence a rush (as growing in swamps)H98
  5. מָ֑יִםmāyimmayim: water; (figuratively) juiceH4325
  6. וְטֵֽאטֵאתִ֙יהָ֙wĕṭēʾṭēʾtîhātuw': to sweep awayH2894
  7. בְּמַטְאֲטֵ֣אbĕmaṭʾăṭēʾmat'ate': a broom (as removing dirt (compare English "to dust", i.e. remove dust))H4292
  8. הַשְׁמֵ֔דhašmēdshamad: to desolateH8045
  9. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  10. יְהוָ֥הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  11. צְבָאֽוֹת׃ṣĕbāʾôttsaba': a mass of persons; (figuratively) a mass of thingsH6635
24
  1. נִשְׁבַּ֛עnišbaʿshaba`: (properly) to be complete, but used only as a denominative from H7651H7650
  2. יְהוָ֥הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  3. צְבָא֖וֹתṣĕbāʾôttsaba': a mass of persons; (figuratively) a mass of thingsH6635
  4. לֵאמֹ֑רlēʾmōramar: to say (used with great latitude)H559
  5. אִםʾimim: (used very widely as demonstrative) lo!; (interrogatively) whether?H518
  6. לֹ֞אlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  7. כַּאֲשֶׁ֤רkaʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  8. דִּמִּ֙יתִי֙dimmîtiydamah: to compare; (by implication) to resemble, liken, considerH1819
  9. כֵּ֣ןkēnken: (properly) set upright; hence (figuratively as adjective) justH3651
  10. הָיָ֔תָהhāyātâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  11. וְכַאֲשֶׁ֥רwĕkaʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  12. יָעַ֖צְתִּיyāʿaṣtîya`ats: to advise; (reflexively) to deliberate or resolveH3289
  13. הִ֥יאhîʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  14. תָקֽוּם׃tāqûmquwm: to rise (in various applications, literal, figurative, intensive and causative)H6965
25
  1. לִשְׁבֹּ֤רlišbōrshabar: to burst (literally or figuratively)H7665
  2. אַשּׁוּר֙ʾaššûrAshshuwr: Ashshur, the second son of ShemH804
  3. בְּאַרְצִ֔יbĕʾarṣîerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  4. וְעַלwĕʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  5. הָרַ֖יhārayhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  6. אֲבוּסֶ֑נּוּʾăbûsennûbuwc: to trample (literally or figuratively)H947
  7. וְסָ֤רwĕsārcuwr: to turn off (literal or figurative)H5493
  8. מֵֽעֲלֵיהֶם֙mēʿălêhem`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  9. עֻלּ֔וֹʿullô`ol: a yoke (as imposed on the neck), literally or figurativelyH5923
  10. וְסֻ֨בֳּל֔וֹwĕsubbŏlôcobel: a load (figuratively)H5448
  11. מֵעַ֥לmēʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  12. שִׁכְמ֖וֹšikmôshkem: the neck (between the shoulders) as the place of burdensH7926
  13. יָסֽוּר׃yāsûrcuwr: to turn off (literal or figurative)H5493
26
  1. זֹ֛אתzōtzo'th: this (often used adverb)H2063
  2. הָעֵצָ֥הhāʿēṣâ`etsah: advice; (by implication) planH6098
  3. הַיְּעוּצָ֖הhayyĕʿûṣâ`etsah: advice; (by implication) planH6098
  4. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  5. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  6. הָאָ֑רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  7. וְזֹ֛אתwĕzōtzo'th: this (often used adverb)H2063
  8. הַיָּ֥דhayyādyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  9. הַנְּטוּיָ֖הhannĕṭûyânatah: to stretch or spread out; (by implication) to bend away (including moral deflection)H5186
  10. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  11. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  12. הַגּוֹיִֽם׃haggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
27
  1. כִּֽיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  2. יְהוָ֧הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  3. צְבָא֛וֹתṣĕbāʾôttsaba': a mass of persons; (figuratively) a mass of thingsH6635
  4. יָעָ֖ץyāʿāṣya`ats: to advise; (reflexively) to deliberate or resolveH3289
  5. וּמִ֣יûmîmiy: who?; (occasionally, by a peculiar idiom, of things) which?H4310
  6. יָפֵ֑רyāpērparar: to break up (usually figuratively, i.e. to violate, frustrateH6565
  7. וְיָד֥וֹwĕyādôyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  8. הַנְּטוּיָ֖הhannĕṭûyânatah: to stretch or spread out; (by implication) to bend away (including moral deflection)H5186
  9. וּמִ֥יûmîmiy: who?; (occasionally, by a peculiar idiom, of things) which?H4310
  10. יְשִׁיבֶֽנָּה׃yĕšîbennâshuwb: to turn back (hence, away) transitively or intransitively, literally or figuratively (not necessarily with the...H7725
28
  1. בִּשְׁנַתbišnatshaneh: a year (as a revolution of time)H8141
  2. מ֖וֹתmôtmaveth: death (natural or violent); (concretely) the dead, their place or state (hades)H4194
  3. הַמֶּ֣לֶךְhammelekmelek: a kingH4428
  4. אָחָ֑זʾāḥāzAchaz: possessor; Achaz, the name of a Jewish king and of an IsraeliteH271
  5. הָיָ֖הhāyâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  6. הַמַּשָּׂ֥אhammaśśāʾmassa': a burden; specifically, tribute, or (abstractly) porterageH4853
  7. הַזֶּֽה׃hazzezeh: the masculine demonstrative pronoun, this or thatH2088
29
  1. אַֽלʾalal: (qualified negation) not (used as a deprecative)H408
  2. תִּשְׂמְחִ֤יtiśmĕḥîsamach: probably to brighten up, i.e. (figuratively) be (causatively, make) blithe or gleesomeH8055
  3. פְלֶ֙שֶׁת֙pĕlešetPlesheth: rolling, i.e. migratory; Pelesheth, a region of SyriaH6429
  4. כֻּלֵּ֔ךְkullēkkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  5. כִּ֥יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  6. נִשְׁבַּ֖רnišbarshabar: to burst (literally or figuratively)H7665
  7. שֵׁ֣בֶטšēbeṭshebet: a scion, i.e. (literally) a stick (for punishing, writing, fighting, ruling, walking, etc.) or (figuratively) a...H7626
  8. מַכֵּ֑ךְmakkēknakah: to strike (lightly or severely, literally or figuratively)H5221
  9. כִּֽיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  10. מִשֹּׁ֤רֶשׁmiššōrešsheresh: a root (literally or figuratively)H8328
  11. נָחָשׁ֙nāḥāšnachash: a snake (from its hiss)H5175
  12. יֵ֣צֵאyēṣēʾyatsa': to go out; (causatively) to bring outH3318
  13. צֶ֔פַעṣepaʿtsepha`: a viper (as thrusting out the tongue, i.e. hissing)H6848
  14. וּפִרְי֖וֹûpiryôpriy: fruit (literally or figuratively)H6529
  15. שָׂרָ֥ףśārāpsaraph: burning, i.e. (figuratively) poisonous (serpent)H8314
  16. מְעוֹפֵֽף׃mĕʿôpēpעוףH5774
30
  1. וְרָעוּ֙wĕrāʿûra`ah: to tend a flock i.e. pasture it; (intransitively, literally or figuratively) to grazeH7462
  2. בְּכוֹרֵ֣יbĕkôrêbkowr: firstborn; (hence) chiefH1060
  3. דַלִּ֔יםdallîmdal: (properly) dangling; (by implication) weak or thinH1800
  4. וְאֶבְיוֹנִ֖יםwĕʾebyônîmebyown: destituteH34
  5. לָבֶ֣טַחlābeṭaḥbetach: (properly) a place of refuge; (abstract) safety, both the fact (security) and the feeling (trust)H983
  6. יִרְבָּ֑צוּyirbāṣûrabats: to crouch (on all four legs folded, like a recumbent animal)H7257
  7. וְהֵמַתִּ֤יwĕhēmattîmuwth: (literally or figuratively) to die; (causatively) to killH4191
  8. בָֽרָעָב֙bārāʿābra`ab: hunger (more or less extensive)H7458
  9. שָׁרְשֵׁ֔ךְšoršēksheresh: a root (literally or figuratively)H8328
  10. וּשְׁאֵרִיתֵ֖ךְûšĕʾērîtēksh'eriyth: a remainder or residual (surviving, final) portionH7611
  11. יַהֲרֹֽג׃yahărōgharag: to smite with deadly intentH2026
31
  1. הֵילִ֤ילִֽיhêlîlîyalal: to howl (with a wailing tone) or yell (with a boisterous one)H3213
  2. שַׁ֙עַר֙šaʿarsha`ar: an opening, i.e. door or gateH8179
  3. זַֽעֲקִיzaʿăqîza`aq: to shriek (from anguish or danger); by analogy, (as a herald) to announce or convene publiclyH2199
  4. עִ֔ירʿîr`iyr: a city (a place guarded by waking or a watch) in the widest sense (even of a mere encampment or post)H5892
  5. נָמ֖וֹגnāmôgmuwg: to melt, i.e. literally (to soften, flow down, disappear), or figuratively (to fear, faint)H4127
  6. פְּלֶ֣שֶׁתpĕlešetPlesheth: rolling, i.e. migratory; Pelesheth, a region of SyriaH6429
  7. כֻּלֵּ֑ךְkullēkkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  8. כִּ֤יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  9. מִצָּפוֹן֙miṣṣāpôntsaphown: (properly) hidden, i.e. dark; used only of the north as a quarter (gloomy and unknown)H6828
  10. עָשָׁ֣ןʿāšān`ashan: smoke, literally or figuratively (vapor, dust, anger)H6227
  11. בָּ֔אbāʾbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  12. וְאֵ֥יןwĕʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  13. בּוֹדֵ֖דbôdēdbadad: to divide; (reflexively) be solitaryH909
  14. בְּמוֹעָדָֽיו׃bĕmôʿādāywmow`ad: (properly) an assembly (as in H4150); (figuratively) a troopH4151
32
  1. וּמַֽהûmamah: (properly, interrogative) what? (including how? why? when?)H4100
  2. יַּעֲנֶ֖הyaʿăne`anah: (properly) to eye; (generally) to heed, i.e. pay attentionH6030
  3. מַלְאֲכֵיmalʾăkêmal'ak: a messenger; specifically, of God, i.e. an angel (also a prophet, priest or teacher)H4397
  4. ג֑וֹיgôygowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  5. כִּ֤יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  6. יְהוָה֙yĕhwāhYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  7. יִסַּ֣דyissadyacad: to set (literally or figuratively); intensively, to foundH3245
  8. צִיּ֔וֹןṣiyyônTsiyown: Tsijon (as a permanent capital), a mountain of JerusalemH6726
  9. וּבָ֥הּûbāh
  10. יֶחֱס֖וּyeḥĕsûchacah: to flee for protection; (figuratively) to confide inH2620
  11. עֲנִיֵּ֥יʿăniyyê`aniy: depressed, in mind or circumstances (practically the same as H6035, although the margin constantly disputes...H6041
  12. עַמּֽוֹ׃ʿammô`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971

View the full Hebrew interlinear for Isaiah 14 →

Strong's words in Isaiah 14 (6)
Strong's H3068 — יְהוָ֜ה (yĕhwâ)
Yhovah (yeh-ho-vaw') n/p. 1. (the) self-Existent or Eternal 2. Jehovah, Jewish national name of God [from H1961] KJV: Jehovah, the Lord. Root(s): H1961 Compare: H3050, H3069. Appears 10 times in Isaiah 14.
Strong's H3605 — כָּל (kāl)
kol (kole) (or (Jer. 33) n-m. 1. (properly) the whole 2. (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense) [from H3634] KJV: (in) all (manner, (ye)), altogether, any (manner), enough, every (one, place, thing), howsoever, as many as, (no-)thing, ought, whatsoever, (the) whole, whoso(-ever). Root(s): H3634. Appears 10 times in Isaiah 14.
Strong's H776 — הָאָ֑רֶץ (hāʾāreṣ)
erets (eh'-rets) n-f. 1. the earth (at large, or partitively a land) [from an unused root probably meaning to be firm] KJV: X common, country, earth, field, ground, land, X natins, way, + wilderness, world.. Appears 8 times in Isaiah 14.
Strong's H1471 — גּוֹיִ֔ם (gôyim)
gowy (go'-ee) (rarely (shortened) goy {go'-ee}) n-m. 1. a foreign nation 2. (hence) a Gentile 3. (figuratively) a troop of animals, or a flight of locusts [apparently from the same root as H1465 (in the sense of massing)] KJV: Gentile, heathen, nation, people. See also: H1465. Appears 6 times in Isaiah 14.
Strong's H1004 — בֵּ֥ית (bêt)
bayith (bah'-yith) n-m. 1. a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.) [probably from H1129 abbreviated] KJV: court, daughter, door, + dungeon, family, + forth of, X great as would contain, hangings, home(born), (winter)house(-hold), inside(-ward), palace, place, + prison, + steward, + tablet, temple, web, + within(-out). Root(s): H1129. Appears 4 times in Isaiah 14.
Strong's H1961 — וְהָיוּ֙ (wĕhāyû)
hayah (haw-yaw) v. 1. to exist 2. to be or become 3. to come into being, i.e. to happen, to occur (always emphatic, and not a mere copula or auxiliary) [a primitive root] KJV: beacon, X altogether, be. Appears 4 times in Isaiah 14.

Browse the full Strong's concordance →

What the Early Church wrote about Isaiah 14 (1 additional)
  • “How the exactor has ceased, and how the oppressor has ceased! God has broken the yoke of the rulers of sinners.”

    — Hippolytus (3rd century) on Isaiah 14:4

Read the full Ante-Nicene Fathers library →

0:00 0:00

Video Bible

Loading video...

Scripture video provided by Faith Comes By Hearing

🌐 Select Language

2883 Bibles in 2502 Languages

Select Translation

Congratulations!

You completed the book of Matthew!

Points Earned +280
28 Chapters
15% NT Progress