Skip to content

A little app tip

Back and forward, in one button

The back arrow at the bottom of the app can take you in either direction.

Tap the arrowGo back
Press and holdGo forward

Hold briefly, then release. Forward is available after you have gone back. You can also use Shift+Enter on a keyboard.

Add your phone number?

Optional. Nothing is sent unless you choose it.

Audio Bible
The Historic Faith

Chapter Ezekiel 41 Language Hausa Bible ID HAUDPI Label DPI Catalog Hausa - Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 Available audio, text Coverage Old and New Testament

Select Translation

1 Sai mutumin ya kawo ni wuri mai tsarki da yake waje ya kuma auna madogaransa; fāɗin gefe-gefen kamu shida ne a kowane gefe.
2 Faɗin ƙofar shiga kamu goma ne, fāɗin bangaye a kowane madogararta kamu biyar-biyar ne. Ya kuma auna wuri mai tsarkin da yake waje; tsawonsa kamu arba’in fāɗinsa kuma kamu ashirin.
3 Sa’an nan ya shiga wuri mai tsarki da yake can ciki ya auna madogarar ƙofar shigar; fāɗin kowanne kamu biyu ne. Faɗin ƙofar shigan kamu shida ne, fāɗin bangayen a kowane gefenta kamu bakwai-bakwai ne.
4 Ya kuma auna tsawon wuri mai tsarki da yake can ciki; tsawon kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin daga ƙurewa wuri mai tsarki da yake waje. Ya ce mini, “Wannan shi ne Wuri Mafi Tsarki.”
5 Sa’an nan ya auna bangon haikalin; kaurinsa kamu shida ne, kuma kowane ɗakin da yake a gefe kewaye da haikalin fāɗinsa kamu huɗu ne.
6 Ɗakunan da suke gefe masu hawa uku ne, wani bisa wani, guda talatin a kowane hawa. Akwai katanga kewaye da bangayen haikalin don ta tokare ɗakunan, domin ba a so ɗakunan su jingina da bangon haikalin.
7 Faɗin ɗakunan da suke gefe kewaye da haikalin ya yi ta ƙaruwa daga hawa zuwa hawa. Ginin da aka yi kewaye da haikalin ya yi ta ƙaruwa daga hawa zuwa hawa, don haka ɗakunan suka yi ta ƙara fāɗi yayinda suka ƙara bisa. Akwai mataki daga ɗaki na ƙasa zuwa ɗaki na bisa ta hanya hawa ɗaki na tsakiya.
8 Na ga cewa haikalin yana da ɗagaggen tushe kewaye da shi, wanda ya zama harsashin ɗakunan da suke gefe. Tsawonsa kara guda ne mai tsawon kamu shida.
9 Kaurin bangon waje na ɗakunan da suke gefe kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan da suke gefen haikalin
10 da ɗakunan firistoci kamu ashirin ne kewaye da haikalin.
11 Akwai ƙofofin shiga daga fili, ɗaya a arewa ɗaya kuma a kudu; fāɗin tushen da ya yi kusa da filin kamu biyar ne kewaye.
12 Faɗin ginin da yake fuskantar filin haikali a wajen yamma kamu saba’in ne. Kaurin bangon ginin kamu biyar ne kewaye, tsawonsa kuma kamu tasa’in ne.
13 Sa’an nan ya auna haikalin; tsawonsa kamu ɗari ne, tsawon filin haikalin da ginin tare da bangayensa su ma kamu ɗari ne.
14 Faɗin filin haikalin a wajen gabas, haɗe da gaban haikalin, kamu ɗari ne.
15 Sa’an nan ya auna tsawon ginin da yake fuskantar filin a bayan haikalin, haɗe da rumfunansa a kowane gefe, kamu ɗari. Wuri mai tsarki da yake waje, wuri mai tsarki da yake can ciki da shirayin da yake fuskantar filin,
16 da madogaran ƙofa da matsattsun tagogi da rumfuna kewaye da su ukun, har da kome da yake gaba haɗe da madogarar ƙofa, an rufe su da katako. An rufe bangon haikalin daga ƙasa har zuwa tagogi, tagogin kuwa an rufe su.
17 A filin da yake bisan ƙofar shiga na waje zuwa wuri mai tsarki na can ciki da kuma a bangayen da aka daidaita tsakani kewaye da wuri mai tsarki na can ciki da kuma na can waje
18 an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino. Zānen siffar itacen dabino yana a tsakanin kerub da kerub. Kowane kerub yana da fuska biyu,
19 fuskar ɗaya kamar ta mutum tana fuskantar zānen siffar itacen dabino a wannan gefe, ɗaya fuskar kamar ta zaki tana fuskantar zānen siffar itacen dabino na wancan gefe. Haka aka zāna su dukan a jikin bangon haikalin kewaye.
20 Daga ƙasa zuwa daurin ƙofa, an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino a waje na wuri mai tsarki.
21 Wuri mai tsarki da yake waje yana da madogarar ƙofa murabba’i, haka ma wadda take a gaban Wuri Mafi Tsarki.
22 Akwai bagaden katako mai tsayi kamu uku, fāɗinsa kamu biyu da kuma tsawonsa kamu biyu; kusurwansa, tushensa da kuma gefe-gefensa duk katako ne. Sai mutumin ya ce mini, “Wannan shi ne tebur da yake a gaban Ubangiji.”
23 A wuri mai tsarki da yake waje da kuma Wuri Mafi Tsarki suna da ƙofa biyu a haɗe.
24 Kowace ƙofa tana da murfi biyu masu buɗewa ciki da waje.
25 A ƙofofin wuri mai tsarki da yake waje an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino kamar yadda aka zāna a bangayen, akwai kuma rumfar da aka yi da itace a gaban shirayin.
26 A bangayen da suke gefen shirayin akwai matsattsun tagogi da aka zāna siffar itatuwan dabino a kowane gefe. Gefe-gefen ɗakunan haikalin ma suna da rumfuna.
Chapter information and study resources

Listen to Ezekiel 41 with verse-by-verse audio highlighting.

Study tools for Ezekiel 41

Cross-references, Hebrew word study, and what the Early Church wrote about Ezekiel 41. Tap any section to expand — or right-click any verse for the full interactive study panel.

Ezekiel 41 study resources: word-by-word Hebrew interlinear with Strong's numbers, 15 cross-references.

Cross-references in Ezekiel 41 (15)

See the full cross-reference index →

Hebrew interlinear — Ezekiel 41:1–26 (370 words)
1
  1. וַיְבִיאֵ֖נִיwaybîʾēnîbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  2. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  3. הַהֵיכָ֑לhahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  4. וַיָּ֣מָדwayyāmodmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  5. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  6. הָאֵילִ֗יםhāʾêlîmayil: (properly) strength; (hence) anything strongH352
  7. שֵׁשׁšēšshesh: six (as an overplus (see H7797) beyond five or the fingers of the hand)H8337
  8. אַמּ֨וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  9. רֹ֧חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  10. מִפּ֛וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  11. וְשֵׁשׁwĕšēšshesh: six (as an overplus (see H7797) beyond five or the fingers of the hand)H8337
  12. אַמּֽוֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  13. רֹ֥חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  14. מִפּ֖וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  15. רֹ֥חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  16. הָאֹֽהֶל׃hāʾōhelohel: a tent (as clearly conspicuous from a distance)H168
2
  1. וְרֹ֣חַבwĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  2. הַפֶּתַח֮happetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  3. עֶ֣שֶׂרʿeśer`eser: ten (as an accumulation to the extent of the digits)H6235
  4. אַמּוֹת֒ʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  5. וְכִתְפ֣וֹתwĕkitpôtkatheph: the shoulder (proper, i.e. upper end of the armH3802
  6. הַפֶּ֔תַחhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  7. חָמֵ֤שׁḥāmēšchamesh: fiveH2568
  8. אַמּוֹת֙ʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  9. מִפּ֔וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  10. וְחָמֵ֥שׁwĕḥāmēšchamesh: fiveH2568
  11. אַמּ֖וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  12. מִפּ֑וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  13. וַיָּ֤מָדwayyāmodmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  14. אָרְכּוֹ֙ʾorkôorek: lengthH753
  15. אַרְבָּעִ֣יםʾarbāʿîmarba`iym: fortyH705
  16. אַמָּ֔הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  17. וְרֹ֖חַבwĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  18. עֶשְׂרִ֥יםʿeśrîm`esriym: twenty; (ordinal) twentiethH6242
  19. אַמָּֽה׃ʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
3
  1. וּבָ֣אûbāʾbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  2. לִפְנִ֔ימָהlipnîmâpniymah: faceward, i.e. indoorsH6441
  3. וַיָּ֥מָדwayyāmodmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  4. אֵֽילʾêlayil: (properly) strength; (hence) anything strongH352
  5. הַפֶּ֖תַחhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  6. שְׁתַּ֣יִםšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  7. אַמּ֑וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  8. וְהַפֶּ֙תַח֙wĕhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  9. שֵׁ֣שׁšēšshesh: six (as an overplus (see H7797) beyond five or the fingers of the hand)H8337
  10. אַמּ֔וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  11. וְרֹ֥חַבwĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  12. הַפֶּ֖תַחhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  13. שֶׁ֥בַעšebaʿsheba`: a primitive cardinal number; seven (as the sacred full one)H7651
  14. אַמּֽוֹת׃ʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
4
  1. וַיָּ֨מָדwayyāmodmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  2. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. אָרְכּ֜וֹʾorkôorek: lengthH753
  4. עֶשְׂרִ֣יםʿeśrîm`esriym: twenty; (ordinal) twentiethH6242
  5. אַמָּ֗הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  6. וְרֹ֛חַבwĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  7. עֶשְׂרִ֥יםʿeśrîm`esriym: twenty; (ordinal) twentiethH6242
  8. אַמָּ֖הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  9. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  10. פְּנֵ֣יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  11. הַֽהֵיכָ֑לhahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  12. וַיֹּ֣אמֶרwayyōʾmeramar: to say (used with great latitude)H559
  13. אֵלַ֔יʾēlayel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  14. זֶ֖הzezeh: the masculine demonstrative pronoun, this or thatH2088
  15. קֹ֥דֶשׁqōdešqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
  16. הַקֳּדָשִֽׁים׃haqqŏdāšîmqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
5
  1. וַיָּ֥מָדwayyāmodmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  2. קִֽירqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  3. הַבַּ֖יִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  4. שֵׁ֣שׁšēšshesh: six (as an overplus (see H7797) beyond five or the fingers of the hand)H8337
  5. אַמּ֑וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  6. וְרֹ֣חַבwĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  7. הַצֵּלָע֩haṣṣēlāʿtsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  8. אַרְבַּ֨עʾarbaʿarba`: fourH702
  9. אַמּ֜וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  10. סָבִ֧יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  11. סָבִ֛יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  12. לַבַּ֖יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  13. סָבִֽיב׃sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
6
  1. וְהַצְּלָעוֹת֩wĕhaṣṣĕlāʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  2. צֵלָ֨עṣēlāʿtsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  3. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  4. צֵלָ֜עṣēlāʿtsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  5. שָׁל֧וֹשׁšālôšshalowsh: three; occasionally (ordinal) third, or (multipl.) thriceH7969
  6. וּשְׁלֹשִׁ֣יםûšĕlōšîmshlowshiym: thirty; or (ordinal) thirtiethH7970
  7. פְּעָמִ֗יםpĕʿāmîmpa`am: a stroke, literally or figuratively (in various applications, as follow)H6471
  8. וּ֠בָאוֹתûbāʾôtbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  9. בַּקִּ֨ירbaqqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  10. אֲשֶׁרʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  11. לַבַּ֧יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  12. לַצְּלָע֛וֹתlaṣṣĕlāʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  13. סָבִ֥יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  14. סָבִ֖יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  15. לִהְי֣וֹתlihyôthayah: to exist; to be or becomeH1961
  16. אֲחוּזִ֑יםʾăḥûzîmachaz: to seize (often with the accessory idea of holding in possession)H270
  17. וְלֹֽאwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  18. יִהְי֥וּyihyûhayah: to exist; to be or becomeH1961
  19. אֲחוּזִ֖יםʾăḥûzîmachaz: to seize (often with the accessory idea of holding in possession)H270
  20. בְּקִ֥ירbĕqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  21. הַבָּֽיִת׃habbāyitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
7
  1. וְֽרָחֲבָ֡הwĕrāḥăbârachab: to broaden (intransitive or transitive, literal or figurative)H7337
  2. וְֽנָסְבָה֩wĕnosbāhcabab: to revolve, surround, or border; used in various applications, literally and figuratively (as follows)H5437
  3. לְמַ֨עְלָהlĕmaʿlâma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  4. לְמַ֜עְלָהlĕmaʿlâma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  5. לַצְּלָע֗וֹתlaṣṣĕlāʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  6. כִּ֣יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  7. מֽוּסַבmûsabmuwcab: a turn, i.e. circuit (of a building)H4141
  8. הַ֠בַּיִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  9. לְמַ֨עְלָהlĕmaʿlâma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  10. לְמַ֜עְלָהlĕmaʿlâma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  11. סָבִ֤יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  12. סָבִיב֙sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  13. לַבַּ֔יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  14. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  15. כֵּ֥ןkēnken: (properly) set upright; hence (figuratively as adjective) justH3651
  16. רֹֽחַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  17. לַבַּ֖יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  18. לְמָ֑עְלָהlĕmāʿĕlâma`al: (properly) the upper part, used only adverbially with prefix upward, above, overhead, from the top, etcH4605
  19. וְכֵ֧ןwĕkēnken: (properly) set upright; hence (figuratively as adjective) justH3651
  20. הַתַּחְתּוֹנָ֛הhattaḥtônâtachtown: bottommostH8481
  21. יַעֲלֶ֥הyaʿăle`alah: to ascend, intransitively (be high) or actively (mount)H5927
  22. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  23. הָעֶלְיוֹנָ֖הhāʿelyônâelyown: an elevation, i.e. (adj.) lofty (compar.)H5945
  24. לַתִּיכוֹנָֽה׃lattîkônâtiykown: centralH8484
8
  1. וְרָאִ֧יתִיwĕrāʾîtîra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  2. לַבַּ֛יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  3. גֹּ֖בַהּgōbahgobahh: elation, grandeur, arroganceH1363
  4. סָבִ֣יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  5. סָבִ֑יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  6. מיּסְד֤וֹתmyysĕdôtmyuccadah: something founded, i.e. a foundationH4328
  7. הַצְּלָעוֹת֙haṣṣĕlāʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  8. מְל֣וֹmĕlômlo': fullness (literally or figuratively)H4393
  9. הַקָּנֶ֔הhaqqāneqaneh: a reed (as erect)H7070
  10. שֵׁ֥שׁšēšshesh: six (as an overplus (see H7797) beyond five or the fingers of the hand)H8337
  11. אַמּ֖וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  12. אַצִּֽילָה׃ʾaṣṣîlâatstsiyl: a joint of the hand (i.e. knuckle); (also, according to some) a party-wall (Ezek. 41H679
9
  1. רֹ֣חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  2. הַקִּ֧ירhaqqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  3. אֲֽשֶׁרʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  4. לַצֵּלָ֛עlaṣṣēlāʿtsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  5. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  6. הַח֖וּץhaḥûṣchuwts: (properly) separate by a wall, i.e. outside, outdoorsH2351
  7. חָמֵ֣שׁḥāmēšchamesh: fiveH2568
  8. אַמּ֑וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  9. וַאֲשֶׁ֣רwaʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  10. מֻנָּ֔חmunnāḥyanach: to deposit; (by implication) to allow to stayH3240
  11. בֵּ֥יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  12. צְלָע֖וֹתṣĕlāʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  13. אֲשֶׁ֥רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  14. לַבָּֽיִת׃labbāyitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
10
  1. וּבֵ֨יןûbênbeyn: a distinction; (but used only as a prep) between (repeated before each noun, often with other particles)H996
  2. הַלְּשָׁכ֜וֹתhallĕšākôtlishkah: a room in a building (whether for storage, eating, or lodging)H3957
  3. רֹ֣חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  4. עֶשְׂרִ֥יםʿeśrîm`esriym: twenty; (ordinal) twentiethH6242
  5. אַמָּ֛הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  6. סָבִ֥יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  7. לַבַּ֖יִתlabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  8. סָבִ֥יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  9. סָבִֽיב׃sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
11
  1. וּפֶ֤תַחûpetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  2. הַצֵּלָע֙haṣṣēlāʿtsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  3. לַמֻּנָּ֔חlammunnāḥyanach: to deposit; (by implication) to allow to stayH3240
  4. פֶּ֤תַחpetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  5. אֶחָד֙ʾeḥādechad: (properly) united, i.e. one; (as an ordinal) firstH259
  6. דֶּ֣רֶךְderekderek: a road (as trodden); (figuratively) a course of life or mode of action, often adverbH1870
  7. הַצָּפ֔וֹןhaṣṣāpôntsaphown: (properly) hidden, i.e. dark; used only of the north as a quarter (gloomy and unknown)H6828
  8. וּפֶ֥תַחûpetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  9. אֶחָ֖דʾeḥādechad: (properly) united, i.e. one; (as an ordinal) firstH259
  10. לַדָּר֑וֹםladdārômdarowm: the south; poet. the south windH1864
  11. וְרֹ֙חַב֙wĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  12. מְק֣וֹםmĕqômmaqowm: (properly) a standing, i.e. a spot; but used widely of a locality (general or specific)H4725
  13. הַמֻּנָּ֔חhammunnāḥyanach: to deposit; (by implication) to allow to stayH3240
  14. חָמֵ֥שׁḥāmēšchamesh: fiveH2568
  15. אַמּ֖וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  16. סָבִ֥יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  17. סָבִֽיב׃sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
12
  1. וְהַבִּנְיָ֡ןwĕhabbinyānbinyan: an edificeH1146
  2. אֲשֶׁר֩ʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  3. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  4. פְּנֵ֨יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  5. הַגִּזְרָ֜הhaggizrâgizrah: the figure or person (as if cut out); also an inclosure (as separated)H1508
  6. פְּאַ֣תpĕʾatpe'ah: (properly) mouth in a figurative sense, i.e. direction, region, extremityH6285
  7. דֶּֽרֶךְderekderek: a road (as trodden); (figuratively) a course of life or mode of action, often adverbH1870
  8. הַיָּ֗םhayyāmyam: a sea (as breaking in noisy surf) or large body of waterH3220
  9. רֹ֚חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  10. שִׁבְעִ֣יםšibʿîmshib`iym.: seventyH7657
  11. אַמָּ֔הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  12. וְקִ֧ירwĕqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  13. הַבִּנְיָ֛ןhabbinyānbinyan: an edificeH1146
  14. חָֽמֵשׁḥāmēšchamesh: fiveH2568
  15. אַמּ֥וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  16. רֹ֖חַבrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  17. סָבִ֣יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  18. סָבִ֑יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  19. וְאָרְכּ֖וֹwĕʾorkôorek: lengthH753
  20. תִּשְׁעִ֥יםtišʿîmtish`iym: ninetyH8673
  21. אַמָּֽה׃ʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
13
  1. וּמָדַ֣דûmādadmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  2. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. הַבַּ֔יִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  4. אֹ֖רֶךְʾōrekorek: lengthH753
  5. מֵאָ֣הmēʾâme'ah: a hundred; also as a multiplicative and a fractionH3967
  6. אַמָּ֑הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  7. וְהַגִּזְרָ֤הwĕhaggizrâgizrah: the figure or person (as if cut out); also an inclosure (as separated)H1508
  8. וְהַבִּנְיָה֙wĕhabbinyāhbinyah: a structureH1140
  9. וְקִ֣ירוֹתֶ֔יהָwĕqîrôtêhāqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  10. אֹ֖רֶךְʾōrekorek: lengthH753
  11. מֵאָ֥הmēʾâme'ah: a hundred; also as a multiplicative and a fractionH3967
  12. אַמָּֽה׃ʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
14
  1. וְרֹחַב֩wĕrōḥabrochab: width (literally or figuratively)H7341
  2. פְּנֵ֨יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  3. הַבַּ֧יִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  4. וְהַגִּזְרָ֛הwĕhaggizrâgizrah: the figure or person (as if cut out); also an inclosure (as separated)H1508
  5. לַקָּדִ֖יםlaqqādîmqadiym: the fore or front part; hence (by orientation) the East (often adverbially, eastward, for brevity the east wind)H6921
  6. מֵאָ֥הmēʾâme'ah: a hundred; also as a multiplicative and a fractionH3967
  7. אַמָּֽה׃ʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
15
  1. וּמָדַ֣דûmādadmadad: (by implication) to measure (as if by stretching a line)H4058
  2. אֹֽרֶךְʾōrekorek: lengthH753
  3. הַ֠בִּנְיָןhabbinyonbinyan: an edificeH1146
  4. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  5. פְּנֵ֨יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  6. הַגִּזְרָ֜הhaggizrâgizrah: the figure or person (as if cut out); also an inclosure (as separated)H1508
  7. אֲשֶׁ֨רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  8. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  9. אַחֲרֶ֧יהָʾaḥărêhāachar: (properly) the hind part; (generally, as adverb or conjunction) after (in various senses)H310
  10. וְאַתִּוקֶ֛יהָאwĕʾattiwqêhāʾattuwq: a ledge or offset in a buildingH862
  11. מִפּ֥וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  12. וּמִפּ֖וֹûmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  13. מֵאָ֣הmēʾâme'ah: a hundred; also as a multiplicative and a fractionH3967
  14. אַמָּ֑הʾammâammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  15. וְהַֽהֵיכָל֙wĕhahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  16. הַפְּנִימִ֔יhappĕnîmîpniymiy: interiorH6442
  17. וְאֻֽלַמֵּ֖יwĕʾulammêuwlam: a vestibule (as bound to the building)H197
  18. הֶחָצֵֽר׃heḥāṣērchatser: a yard (as inclosed by a fence); also a hamlet (as similarly surrounded with walls)H2691
16
  1. הַסִּפִּ֡יםhassippîmcaph: a vestibule (as a limit); also a dish (for holding blood or wine)H5592
  2. וְהַחַלּוֹנִ֣יםwĕhaḥallônîmchallown: windowH2474
  3. הָ֠אֲטֻמוֹתhāʾăṭumôtatam: to close (the lips or ears); by analology to contract (a window by bevelled jambs)H331
  4. וְהָאַתִּיקִ֤ים׀wĕhāʾattîqîmattuwq: a ledge or offset in a buildingH862
  5. סָבִיב֙sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  6. לִשְׁלָשְׁתָּ֔םlišloštāmshalowsh: three; occasionally (ordinal) third, or (multipl.) thriceH7969
  7. נֶ֧גֶדnegedneged: a front, i.e. part opposite; specifically a counterpart, or mateH5048
  8. הַסַּ֛ףhassapcaph: a vestibule (as a limit); also a dish (for holding blood or wine)H5592
  9. שְׂחִ֥יףśĕḥîpshachiyph: a board (as chipped thin)H7824
  10. עֵ֖ץʿēṣ`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  11. סָבִ֣יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  12. סָבִ֑יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  13. וְהָאָ֙רֶץ֙wĕhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  14. עַדʿad`ad: (properly) a (peremptory) terminusH5704
  15. הַֽחַלּוֹנ֔וֹתhaḥallônôtchallown: windowH2474
  16. וְהַֽחַלֹּנ֖וֹתwĕhaḥallōnôtchallown: windowH2474
  17. מְכֻסּֽוֹת׃mĕkussôtkacah: (properly) to plump, i.e. fill up hollowsH3680
17
  1. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  2. מֵעַ֣לmēʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  3. הַפֶּ֡תַחhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  4. וְעַדwĕʿad`ad: (properly) a (peremptory) terminusH5704
  5. הַבַּיִת֩habbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  6. הַפְּנִימִ֨יhappĕnîmîpniymiy: interiorH6442
  7. וְלַח֜וּץwĕlaḥûṣchuwts: (properly) separate by a wall, i.e. outside, outdoorsH2351
  8. וְאֶלwĕʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  9. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  10. הַקִּ֨ירhaqqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  11. סָבִ֧יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  12. סָבִ֛יבsābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  13. בַּפְּנִימִ֥יbappĕnîmîpniymiy: interiorH6442
  14. וּבַחִיצ֖וֹןûbaḥîṣônchiytsown: (properly) the (outer) wall side; (hence) exteriorH2435
  15. מִדּֽוֹת׃middôtmiddah: (properly) extension, i.e. height or breadthH4060
18
  1. וְעָשׂ֥וּיwĕʿāśûy`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  2. כְּרוּבִ֖יםkĕrûbîmkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
  3. וְתִֽמֹרִ֑יםwĕtimōrîmtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  4. וְתִֽמֹרָה֙wĕtimōrāhtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  5. בֵּיןbênbeyn: a distinction; (but used only as a prep) between (repeated before each noun, often with other particles)H996
  6. כְּר֣וּבkĕrûbkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
  7. לִכְר֔וּבlikrûbkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
  8. וּשְׁנַ֥יִםûšĕnayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  9. פָּנִ֖יםpānîmpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  10. לַכְּרֽוּב׃lakkĕrûbkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
19
  1. וּפְנֵ֨יûpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  2. אָדָ֤םʾādāmadam: ruddy i.e. a human being (an individual or the species, mankind, etc.)H120
  3. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  4. הַתִּֽמֹרָה֙hattimōrāhtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  5. מִפּ֔וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  6. וּפְנֵֽיûpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  7. כְפִ֥ירkĕpîrkphiyr: a village (as covered in by walls); also a young lion (perhaps as covered with a mane)H3715
  8. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  9. הַתִּֽמֹרָ֖הhattimōrâtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  10. מִפּ֑וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  11. עָשׂ֥וּיʿāśûy`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  12. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  13. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  14. הַבַּ֖יִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  15. סָבִ֥יב׀sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  16. סָבִֽיב׃sābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
20
  1. מֵהָאָ֙רֶץ֙mēhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  2. עַדʿad`ad: (properly) a (peremptory) terminusH5704
  3. מֵעַ֣לmēʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  4. הַפֶּ֔תַחhappetaḥpethach: an opening (literally), i.e. door (gate) or entrance wayH6607
  5. הַכְּרוּבִ֥יםhakkĕrûbîmkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
  6. וְהַתִּֽמֹרִ֖יםwĕhattimōrîmtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  7. עֲשׂוּיִ֑םʿăśûyim`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  8. וְקִ֖ירwĕqîrqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  9. הַׄהֵׄיׄכָֽׄלׄ׃hahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
21
  1. הַֽהֵיכָ֖לhahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  2. מְזוּזַ֣תmĕzûzatmzuwzah: a door-post (as prominent)H4201
  3. רְבֻעָ֑הrĕbuʿâraba`: to be quadrateH7251
  4. וּפְנֵ֣יûpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  5. הַקֹּ֔דֶשׁhaqqōdešqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
  6. הַמַּרְאֶ֖הhammarʾemar'eh: a view (the act of seeing)H4758
  7. כַּמַּרְאֶֽה׃kammarʾemar'eh: a view (the act of seeing)H4758
22
  1. הַמִּזְבֵּ֡חַhammizbēaḥmizbeach: an altarH4196
  2. עֵ֣ץʿēṣ`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  3. שָׁלוֹשׁ֩šālôšshalowsh: three; occasionally (ordinal) third, or (multipl.) thriceH7969
  4. אַמּ֨וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  5. גָּבֹ֜הַּgābōahgaboahh: elevated (or elated), powerful, arrogantH1364
  6. וְאָרְכּ֣וֹwĕʾorkôorek: lengthH753
  7. שְׁתַּֽיִםšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  8. אַמּ֗וֹתʾammôtammah: (properly) a mother; (unit of measure) the fore-arm (below the elbow)H520
  9. וּמִקְצֹֽעוֹתָיו֙ûmiqṣōʿôtāywmaqtsowa`: an angle or recessH4740
  10. ל֔וֹlô
  11. וְאָרְכּ֥וֹwĕʾorkôorek: lengthH753
  12. וְקִֽירֹתָ֖יוwĕqîrōtāywqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  13. עֵ֑ץʿēṣ`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  14. וַיְדַבֵּ֣רwaydabbērdabar: perhaps properly, to arrange; but used figuratively (of words), to speakH1696
  15. אֵלַ֔יʾēlayel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  16. זֶ֚הzezeh: the masculine demonstrative pronoun, this or thatH2088
  17. הַשֻּׁלְחָ֔ןhaššulḥānshulchan: a table (as spread out); (by implication) a mealH7979
  18. אֲשֶׁ֖רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  19. לִפְנֵ֥יlipnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  20. יְהוָֽה׃yĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
23
  1. וּשְׁתַּ֧יִםûšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  2. דְּלָת֛וֹתdĕlātôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  3. לַֽהֵיכָ֖לlahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  4. וְלַקֹּֽדֶשׁ׃wĕlaqqōdešqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
24
  1. וּשְׁתַּ֥יִםûšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  2. דְּלָת֖וֹתdĕlātôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  3. לַדְּלָת֑וֹתladdĕlātôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  4. שְׁ֚תַּיִםšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  5. מוּסַבּ֣וֹתmûsabbôtmuwcabbah: a reversal, i.e. the backside (of a gem), fold (of a double-leaved door), transmutation (of a name)H4142
  6. דְּלָת֔וֹתdĕlātôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  7. שְׁ֚תַּיִםšĕttayimshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  8. לְדֶ֣לֶתlĕdeletdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  9. אֶחָ֔תʾeḥātechad: (properly) united, i.e. one; (as an ordinal) firstH259
  10. וּשְׁתֵּ֥יûšĕttêshnayim: two; (as ordinal) twofoldH8147
  11. דְלָת֖וֹתdĕlātôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  12. לָאַחֶֽרֶת׃lāʾaḥeretacher: (properly) hinder; (generally) next, other, etcH312
25
  1. וַעֲשׂוּיָ֨הwaʿăśûyâ`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  2. אֲלֵיהֶ֜ןʾălêhenel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  3. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  4. דַּלְת֤וֹתdaltôtdeleth: something swinging, i.e. the valve of a doorH1817
  5. הַֽהֵיכָל֙hahêkālheykal: a large public building, such as a palace or templeH1964
  6. כְּרוּבִ֣יםkĕrûbîmkruwb: a cherub or imaginary figureH3742
  7. וְתִֽמֹרִ֔יםwĕtimōrîmtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  8. כַּאֲשֶׁ֥רkaʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  9. עֲשׂוּיִ֖םʿăśûyim`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  10. לַקִּיר֑וֹתlaqqîrôtqiyr: a wall (as built in a trench)H7023
  11. וְעָ֥בwĕʿāb`ab: but used only as an architectural term, an architrave (as shading the pillars)H5646
  12. עֵ֛ץʿēṣ`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  13. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  14. פְּנֵ֥יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  15. הָאוּלָ֖םhāʾûlāmuwlam: a vestibule (as bound to the building)H197
  16. מֵהַחֽוּץ׃mēhaḥûṣchuwts: (properly) separate by a wall, i.e. outside, outdoorsH2351
26
  1. וְחַלּוֹנִ֨יםwĕḥallônîmchallown: windowH2474
  2. אֲטֻמ֤וֹתʾăṭumôtatam: to close (the lips or ears); by analology to contract (a window by bevelled jambs)H331
  3. וְתִֽמֹרִים֙wĕtimōrîmtimmor: (arch.) a palm-like pilaster (i.e. umbellate)H8561
  4. מִפּ֣וֹmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  5. וּמִפּ֔וֹûmippôpoh: this place (French ici), i.e. here or henceH6311
  6. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  7. כִּתְפ֖וֹתkitpôtkatheph: the shoulder (proper, i.e. upper end of the armH3802
  8. הָֽאוּלָ֑םhāʾûlāmuwlam: a vestibule (as bound to the building)H197
  9. וְצַלְע֥וֹתwĕṣalʿôttsela`: a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf)H6763
  10. הַבַּ֖יִתhabbayitbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  11. וְהָעֻבִּֽים׃wĕhāʿubbîm`ab: but used only as an architectural term, an architrave (as shading the pillars)H5646

View the full Hebrew interlinear for Ezekiel 41 →

Strong's words in Ezekiel 41 (6)
Strong's H520 — אַמּ֨וֹת (ʾammôt)
ammah (am-maw') n-f. 1. (properly) a mother 2. (unit of measure) the fore-arm (below the elbow) 3. a cubit 4. (also) a door-base (as a bond of the entrance) [prolonged from H517] KJV: cubit, + hundred (by exchange for H3967), measure, post. Root(s): H517 See also: H3967. Appears 27 times in Ezekiel 41.
Strong's H5439 — סָבִ֧יב׀ (sābîb)
cabiyb (saw-beeb') (or (feminine) cbiybah {seb-ee-baw'}) adj. 1. (as noun) a circle, neighbour, or environs 2. but chiefly (as adverb, with or without preposition) around [from H5437] KJV: (place, round) about, circuit, compass, on every side. Root(s): H5437. Appears 23 times in Ezekiel 41.
Strong's H1004 — הַבַּ֖יִת (habbayit)
bayith (bah'-yith) n-m. 1. a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.) [probably from H1129 abbreviated] KJV: court, daughter, door, + dungeon, family, + forth of, X great as would contain, hangings, home(born), (winter)house(-hold), inside(-ward), palace, place, + prison, + steward, + tablet, temple, web, + within(-out). Root(s): H1129. Appears 16 times in Ezekiel 41.
Strong's H7341 — רֹ֧חַב (rōḥab)
rochab (ro'-khab) n-m. 1. width (literally or figuratively) [from H7337] KJV: breadth, broad, largeness, thickness, wideness. Root(s): H7337. Appears 15 times in Ezekiel 41.
Strong's H6763 — הַצֵּלָע֩ (haṣṣēlāʿ)
tsela` (tsay-law') (or (feminine) tsalTah {tsal-aw'}) n-f. 1. a rib (as curved), literally (of the body) or figuratively (of a door, i.e. leaf) 2. (hence) a side, literally (of a person) or figuratively (of an object or the sky, i.e. quarter) 3. architecturally, a (especially floor or ceiling) timber or plank (single or collective, i.e. a flooring) [from H6760] KJV: beam, board, chamber, corner, leaf, plank, rib, side (chamber). Root(s): H6760. Appears 11 times in Ezekiel 41.
Strong's H6311 — מִפּ֛וֹ (mippô)
poh (po) (or po' (Job 38) adv. 1. this place (French ici), i.e. here or hence [probably from a primitive inseparable particle "p" (of demonstrative force) and H1931] KJV: here, hither, the one (other, this, that) side. Root(s): H1931. Appears 10 times in Ezekiel 41.

Browse the full Strong's concordance →

0:00 0:00

Video Bible

Loading video...

Scripture video provided by Faith Comes By Hearing

🌐 Select Language

2883 Bibles in 2502 Languages

Select Translation

Congratulations!

You completed the book of Matthew!

Points Earned +280
28 Chapters
15% NT Progress