Skip to content

A little app tip

Back and forward, in one button

The back arrow at the bottom of the app can take you in either direction.

Tap the arrowGo back
Press and holdGo forward

Hold briefly, then release. Forward is available after you have gone back. You can also use Shift+Enter on a keyboard.

Add your phone number?

Optional. Nothing is sent unless you choose it.

Audio Bible
The Historic Faith

Chapter Ezekiel 39 Language Hausa Bible ID HAUDPI Label DPI Catalog Hausa - Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 Available audio, text Coverage Old and New Testament

Select Translation

1 “Ɗan mutum, ka yi annabci a kan Gog ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gāba da kai, ya Gog, babban sarkin Meshek da Tubal.
2 Zan juya ka in kuma ja ka. Zan kawo ka daga can arewa in aike ka don ka fāɗa wa duwatsun Isra’ila.
3 Sa’an nan zan karya bakan da take a hannun hagunka, in sa kibiyoyin da suke a hannun damanka su fāɗi.
4 A kan duwatsun Isra’ila za ka fāɗi, kai da sojojinka da kuma al’ummai da suke tare da kai. Zan bayar da kai ka zama abinci ga tsuntsaye da namun jeji masu cin nama.
5 Za ka mutu a fili, gama haka ni na faɗa, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
6 Zan aika da wuta a kan Magog da kuma a kan waɗanda suke zama lafiya a bakin teku, za su kuwa san cewa ni ne Ubangiji.
7 “ ‘Zan sanar da sunana mai tsarki a cikin mutanena Isra’ila. Ba zan ƙara bari a ɓata sunana mai tsarki ba, kuma al’ummai za su san cewa Ni Ubangiji Mai Tsarki ne a cikin Isra’ila.
8 Yana zuwa! Tabbatacce zai faru, in ji Ubangiji Mai Iko Duka. Ranar da na yi magana ke nan.
9 “ ‘Sa’an nan waɗanda suke zama a garuruwan Isra’ila za su fita su tattara makamai su hura wuta da su su kuma ƙone su, manya da ƙanana garkuwoyi, bakkuna da kibiyoyi, kulake da māsu. Shekara bakwai za su yi amfani da su don hura wuta.
10 Ba za su yi wahalar zuwa jeji don neman itacen hura wuta ba, domin za su yi amfani da makamai don hura wuta. Za su kuma washe waɗanda suka washe su ganima, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
11 “ ‘A ranar zan yi wa Gog makabarta a cikin Isra’ila, a kwarin waɗanda suke tafiya wajen gabashin Teku. Za tă tare hanyar matafiya, domin za a binne Gog da dukan mutanensa a can. Ta haka za a kira wurin Kwarin Haman Gog.
12 “ ‘Watanni bakwai gidan Isra’ila zai yi ta binne su don a tsarkake ƙasar.
13 Dukan mutanen ƙasar za su binne su, kuma ranar da za a ɗaukaka ni za tă zama ranar tuni a gare su, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
14 “ ‘Za a ɗauki mutane kullum don tsabtacce ƙasar. Waɗansu za su ratsa ƙasar, ƙari da waɗannan, waɗansu za su binne gawawwakin da suka ragu a ƙasar. A ƙarshen watanni bakwai ɗin za su fara bincikensu.
15 Yayinda suke ratsa ƙasar, in waninsu ya ga ƙashin mutum, zai kafa shi kamar alama a gefe sai masu haƙa kabari sun binne shi a Kwarin Haman Gog.
16 Akwai wani garin da ake kira Hamona zai kasance a can. Ta haka za su tsabtacce ƙasar.’
17 “Ɗan mutum, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, ka gayyato kowane irin tsuntsu da dukan namun jeji, ‘Ku taru ku kuma zo wuri ɗaya daga ko’ina don hadayar da nake shirya muku, babbar hadaya a kan duwatsun Isra’ila. A can za ku ci nama ku kuma sha jini.
18 Za ku ci naman manyan mutane ku kuma sha jinin sarakunan duniya sai ka ce an yanka raguna da ’yan tumaki, awaki da bijimai, dukansu turkakkun dabbobi daga Bashan.
19 A hadayar da nake shirya muku, za ku ci kitse sai kun ƙoshi ku kuma sha jini sai kun bugu.
20 A teburina za ku ci iya ƙoshiyarku da naman jama’a da kuma mahaya, manyan mutane da sojoji na kowane iri,’ in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
21 “Zan nuna ɗaukakata a cikin al’ummai, kuma dukan al’ummai za su ga hukuncin da zan yi da kuma hannu mai nauyin da zan ɗora a kansu.
22 Daga wannan rana zuwa gaba gidan Isra’ila zai san cewa ni ne Ubangiji Allahnsu.
23 Al’ummai kuma za su san cewa mutanen Isra’ila sun tafi zaman bauta saboda zunubinsu, domin sun yi rashin aminci gare ni. Saboda haka na kawar da fuskata daga gare su na miƙa su ga abokan gābansu, suka kuwa mutu ta takobi.
24 Na yi da su gwargwadon rashin tsabtarsu da laifofinsu, na kuma kawar da fuskata daga gare su.
25 “Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan komo da Yaƙub daga zaman bauta zan kuma yi wa dukan Isra’ila jinƙai, zan kuma yi kishi saboda sunana mai tsarki.
26 Za su manta da kunyar da suka sha da dukan rashin amincin da suka nuna mini sa’ad da suke zama lafiya a ƙasarsu inda ba wanda zai tsorata su.
27 Sa’ad da na komo da su daga al’ummai na kuma tattara su daga ƙasashen abokan gābansu, zan nuna kaina mai tsarki ta wurinsu a gaban al’ummai masu yawa.
28 Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji Allahnsu, gama ko da yake na tura su zaman bauta a cikin al’ummai, zan tattara su zuwa ƙasarsu, ba tare da barin wani a baya ba.
29 Ba zan ƙara kawar da fuskata daga gare su, gama zan zuba Ruhuna a kan gidan Isra’ila, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.”
Chapter information and study resources

Listen to Ezekiel 39 with verse-by-verse audio highlighting.

Study tools for Ezekiel 39

Cross-references, Hebrew word study, and what the Early Church wrote about Ezekiel 39. Tap any section to expand — or right-click any verse for the full interactive study panel.

Ezekiel 39 study resources: word-by-word Hebrew interlinear with Strong's numbers.

Hebrew interlinear — Ezekiel 39:1–29 (432 words)
1
  1. וְאַתָּ֤הwĕʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  2. בֶןbenben: a son (as a builder of the family name), in the widest sense (of literal and figurative relationship, including...H1121
  3. אָדָם֙ʾādāmadam: ruddy i.e. a human being (an individual or the species, mankind, etc.)H120
  4. הִנָּבֵ֣אhinnābēʾnaba': to prophesy, i.e. speak (or sing) by inspiration (in prediction or simple discourse)H5012
  5. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  6. גּ֔וֹגgôgGowg: Gog, the name of an Israelite, also of some nothern nationH1463
  7. וְאָ֣מַרְתָּ֔wĕʾāmartāamar: to say (used with great latitude)H559
  8. כֹּ֥הkōkoh: (properly) like this; (by implication, of manner) thus (or so)H3541
  9. אָמַ֖רʾāmaramar: to say (used with great latitude)H559
  10. אֲדֹנָ֣יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  11. יְהוִ֑הyĕhwiYhovih: GodH3069
  12. הִנְנִ֤יhinnîhen: lo!; (as expressing surprise) ifH2005
  13. אֵלֶ֙יךָ֙ʾēlêkāel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  14. גּ֔וֹגgôgGowg: Gog, the name of an Israelite, also of some nothern nationH1463
  15. נְשִׂ֕יאnĕśîʾnasiy': (properly) an exalted one, i.e. a king or sheikH5387
  16. רֹ֖אשׁrōšro'sh: the head (as most easily shaken), whether literal or figurative (in many applications, of place, time, rank...H7218
  17. מֶ֥שֶׁךְmešekMeshek: Meshek, a son of Japheth, and the people descended from himH4902
  18. וְתֻבָֽל׃wĕtubālTuwbal: Tubal, a postdiluvian patriarch and his posterityH8422
2
  1. וְשֹׁבַבְתִּ֙יךָ֙wĕšōbabtîkāshuwb: to turn back (hence, away) transitively or intransitively, literally or figuratively (not necessarily with the...H7725
  2. וְשִׁשֵּׁאתִ֔יךָwĕšiššēʾtîkāshawshaw: apparently, to annihilateH8338
  3. וְהַעֲלִיתִ֖יךָwĕhaʿălîtîkā`alah: to ascend, intransitively (be high) or actively (mount)H5927
  4. מִיַּרְכְּתֵ֣יmiyyarkĕtêyrekah: (properly) the flank; (figuratively) the rear or recess, i.e. "ends of the earth"H3411
  5. צָפ֑וֹןṣāpôntsaphown: (properly) hidden, i.e. dark; used only of the north as a quarter (gloomy and unknown)H6828
  6. וַהֲבִאוֹתִ֖ךָwahăbiʾôtikābow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  7. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  8. הָרֵ֥יhārêhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  9. יִשְׂרָאֵֽל׃yiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
3
  1. וְהִכֵּיתִ֥יwĕhikkêtînakah: to strike (lightly or severely, literally or figuratively)H5221
  2. קַשְׁתְּךָ֖qaštĕkāqesheth: X arch(-er), + arrow, bow((-man, -shot))H7198
  3. מִיַּ֣דmiyyadyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  4. שְׂמֹאולֶ֑ךָśĕmōwlekāsmo'wl: (properly) dark (as enveloped), i.e. the northH8040
  5. וְחִצֶּ֕יךָwĕḥiṣṣêkāchets: (properly) a piercer, i.e. an arrow; (by implication) a woundH2671
  6. מִיַּ֥דmiyyadyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  7. יְמִינְךָ֖yĕmînĕkāyamiyn: the right hand or side (leg, eye) of a person or other object (as the stronger and more dexterous)H3225
  8. אַפִּֽיל׃ʾappîlnaphal: to fall, in a great variety of applications (intransitive or causative, literal or figurative)H5307
4
  1. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  2. הָרֵ֨יhārêhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  3. יִשְׂרָאֵ֜לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  4. תִּפּ֗וֹלtippôlnaphal: to fall, in a great variety of applications (intransitive or causative, literal or figurative)H5307
  5. אַתָּה֙ʾattāhattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  6. וְכָלwĕkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  7. אֲגַפֶּ֔יךָʾăgappêkāaggaph: a cover or heap; i.e. (only plural) wings of an army, or crowds of troopsH102
  8. וְעַמִּ֖יםwĕʿammîm`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  9. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  10. אִתָּ֑ךְʾittāketh: (properly) nearness; (used only as a preposition or an adverb) nearH854
  11. לְעֵ֨יטlĕʿêṭ`ayit: a hawk or other bird of preyH5861
  12. צִפּ֧וֹרṣippôrtsippowr: a little bird (as hopping)H6833
  13. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  14. כָּנָ֛ףkānāpkanaph: an edge or extremityH3671
  15. וְחַיַּ֥תwĕḥayyatchay: alive; (hence) raw (flesh)H2416
  16. הַשָּׂדֶ֖הhaśśādesadeh: a field (as flat)H7704
  17. נְתַתִּ֥יךָnĕtattîkānathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  18. לְאָכְלָֽה׃lĕʾoklâoklah: foodH402
5
  1. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  2. פְּנֵ֥יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  3. הַשָּׂדֶ֖הhaśśādesadeh: a field (as flat)H7704
  4. תִּפּ֑וֹלtippôlnaphal: to fall, in a great variety of applications (intransitive or causative, literal or figurative)H5307
  5. כִּ֚יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  6. אֲנִ֣יʾănîaniy: IH589
  7. דִבַּ֔רְתִּיdibbartîdabar: perhaps properly, to arrange; but used figuratively (of words), to speakH1696
  8. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  9. אֲדֹנָ֥יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  10. יְהוִֽה׃yĕhwiYhovih: GodH3069
6
  1. וְשִׁלַּחְתִּיwĕšillaḥtîshalach: to send away, for, or out (in a great variety of applications)H7971
  2. אֵ֣שׁʾēšesh: fire (literally or figuratively)H784
  3. בְּמָג֔וֹגbĕmāgôgMagowg: Magog, a son of Japheth; also a barbarous northern regionH4031
  4. וּבְיֹשְׁבֵ֥יûbĕyōšĕbêyashab: (properly) to sit down (specifically as judge. in ambush, in quiet)H3427
  5. הָאִיִּ֖יםhāʾiyyîmiy: (properly) a habitable spot (as desirable)H339
  6. לָבֶ֑טַחlābeṭaḥbetach: (properly) a place of refuge; (abstract) safety, both the fact (security) and the feeling (trust)H983
  7. וְיָדְע֖וּwĕyodʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  8. כִּיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  9. אֲנִ֥יʾănîaniy: IH589
  10. יְהוָֽה׃yĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
7
  1. וְאֶתwĕʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  2. שֵׁ֨םšēmshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  3. קָדְשִׁ֜יqodšîqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
  4. אוֹדִ֗יעַʾôdîaʿyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  5. בְּתוֹךְ֙bĕtôktavek: a bisection; (by implication) the centreH8432
  6. עַמִּ֣יʿammî`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  7. יִשְׂרָאֵ֔לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  8. וְלֹֽאwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  9. אַחֵ֥לʾaḥēlchalal: (properly) to bore; (by implication) to wound, to dissolveH2490
  10. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  11. שֵׁםšēmshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  12. קָדְשִׁ֖יqodšîqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
  13. ע֑וֹדʿôd`owd: (properly) iteration or continuance; used only adverbially (with or without preposition), again, repeatedly...H5750
  14. וְיָדְע֤וּwĕyodʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  15. הַגּוֹיִם֙haggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  16. כִּיkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  17. אֲנִ֣יʾănîaniy: IH589
  18. יְהוָ֔הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  19. קָד֖וֹשׁqādôšqadowsh: sacred (ceremonially or morally); (as noun) GodH6918
  20. בְּיִשְׂרָאֵֽל׃bĕyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
8
  1. הִנֵּ֤הhinnēhinneh: lo!H2009
  2. בָאָה֙bāʾāhbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  3. וְנִֽהְיָ֔תָהwĕnihĕyātâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  4. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  5. אֲדֹנָ֣יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  6. יְהוִ֑הyĕhwiYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  7. ה֥וּאhûʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  8. הַיּ֖וֹםhayyômyowm: a day (as the warm hours), whether literal (from sunrise to sunset, or from one sunset to the next), or...H3117
  9. אֲשֶׁ֥רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  10. דִּבַּֽרְתִּי׃dibbartîdabar: perhaps properly, to arrange; but used figuratively (of words), to speakH1696
9
  1. וְֽיָצְא֞וּwĕyoṣʾûyatsa': to go out; (causatively) to bring outH3318
  2. יֹשְׁבֵ֣י׀yōšĕbêyashab: (properly) to sit down (specifically as judge. in ambush, in quiet)H3427
  3. עָרֵ֣יʿārê`iyr: a city (a place guarded by waking or a watch) in the widest sense (even of a mere encampment or post)H5892
  4. יִשְׂרָאֵ֗לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  5. וּבִעֲר֡וּûbiʿărûba`ar: to kindle; to consume (by fire or by eating)H1197
  6. וְ֠הִשִּׂיקוּwĕhiśśîqûnasaq: to catch fireH5400
  7. בְּנֶ֨שֶׁקbĕnešeqnesheq: military equipment, i.e. (collectively) arms (offensive or defensive), or (concretely) an arsenalH5402
  8. וּמָגֵ֤ןûmāgēnmagen: a shield (i.e. the small one or buckler)H4043
  9. וְצִנָּה֙wĕṣinnāhtsinnah: a hook (as pointed); also a (large) shield (as if guarding by prickliness)H6793
  10. בְּקֶ֣שֶׁתbĕqešetqesheth: X arch(-er), + arrow, bow((-man, -shot))H7198
  11. וּבְחִצִּ֔יםûbĕḥiṣṣîmchets: (properly) a piercer, i.e. an arrow; (by implication) a woundH2671
  12. וּבְמַקֵּ֥לûbĕmaqqēlmaqqel: a shoot, i.e. stick (with leaves on, or for walking, striking, guiding, divining)H4731
  13. יָ֖דyādyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  14. וּבְרֹ֑מַחûbĕrōmaḥromach: a lance (as thrown); especially the iron pointH7420
  15. וּבִעֲר֥וּûbiʿărûba`ar: to kindle; to consume (by fire or by eating)H1197
  16. בָהֶ֛םbāhem
  17. אֵ֖שׁʾēšesh: fire (literally or figuratively)H784
  18. שֶׁ֥בַעšebaʿsheba`: a primitive cardinal number; seven (as the sacred full one)H7651
  19. שָׁנִֽים׃šānîmshaneh: a year (as a revolution of time)H8141
10
  1. וְלֹֽאwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  2. יִשְׂא֨וּyiśʾûnasa': to lift, in a great variety of applications, literal and figurative, absol. and rel. (as follows)H5375
  3. עֵצִ֜יםʿēṣîm`ets: a tree (from its firmness); (hence) wood (plural sticks)H6086
  4. מִןminmin: (properly) a part of; (hence, prepositionally) from or out of (in many senses)H4480
  5. הַשָּׂדֶ֗הhaśśādesadeh: a field (as flat)H7704
  6. וְלֹ֤אwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  7. יַחְטְבוּ֙yaḥṭĕbûchatab: to chop or carve woodH2404
  8. מִןminmin: (properly) a part of; (hence, prepositionally) from or out of (in many senses)H4480
  9. הַיְּעָרִ֔יםhayyĕʿārîmya`ar: a copse of bushes; (hence) a forestH3293
  10. כִּ֥יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  11. בַנֶּ֖שֶׁקbannešeqnesheq: military equipment, i.e. (collectively) arms (offensive or defensive), or (concretely) an arsenalH5402
  12. יְבַֽעֲרוּyĕbaʿărûba`ar: to kindle; to consume (by fire or by eating)H1197
  13. אֵ֑שׁʾēšesh: fire (literally or figuratively)H784
  14. וְשָׁלְל֣וּwĕšollûshalal: to drop or strip; (by implication) to plunderH7997
  15. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  16. שֹׁלְלֵיהֶ֗םšōlĕlêhemshalal: to drop or strip; (by implication) to plunderH7997
  17. וּבָֽזְזוּ֙ûbāzĕzûbazaz: to plunderH962
  18. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  19. בֹּ֣זְזֵיהֶ֔םbōzĕzêhembazaz: to plunderH962
  20. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  21. אֲדֹנָ֥יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  22. יְהוִֽה׃yĕhwiYhovih: GodH3069
11
  1. וְהָיָ֣הwĕhāyâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  2. בַיּ֣וֹםbayyômyowm: a day (as the warm hours), whether literal (from sunrise to sunset, or from one sunset to the next), or...H3117
  3. הַה֡וּאhahûʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  4. אֶתֵּ֣ןʾettēnnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  5. לְגוֹג֩׀lĕgôgGowg: Gog, the name of an Israelite, also of some nothern nationH1463
  6. מְקֽוֹםmĕqômmaqowm: (properly) a standing, i.e. a spot; but used widely of a locality (general or specific)H4725
  7. שָׁ֨םšāmsham: there (transferring to time) then; often thither, or thenceH8033
  8. קֶ֜בֶרqeberqeber,: a sepulchreH6913
  9. בְּיִשְׂרָאֵ֗לbĕyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  10. גֵּ֤יgêgay': a gorge (from its lofty sides; (hence) narrow, but not a gully or winter-torrent)H1516
  11. הָעֹֽבְרִים֙hāʿōbĕrîm`abar: to cross overH5674
  12. קִדְמַ֣תqidmatqidmah: the forward part (or relatively) East (often adverbially, on the east or in front)H6926
  13. הַיָּ֔םhayyāmyam: a sea (as breaking in noisy surf) or large body of waterH3220
  14. וְחֹסֶ֥מֶתwĕḥōsemetchacam: to muzzle; by analogy, to stop the noseH2629
  15. הִ֖יאhîʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  16. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  17. הָעֹֽבְרִ֑יםhāʿōbĕrîm`abar: to cross overH5674
  18. וְקָ֣בְרוּwĕqābĕrûqabar: to interH6912
  19. שָׁ֗םšāmsham: there (transferring to time) then; often thither, or thenceH8033
  20. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  21. גּוֹג֙gôgGowg: Gog, the name of an Israelite, also of some nothern nationH1463
  22. וְאֶתwĕʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  23. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  24. הֲמוֹנֹ֔הhămônōhamown: a noise, tumult, crowd; also disquietude, wealthH1995
  25. וְקָ֣רְא֔וּwĕqārĕʾûqara': to call out to (i.e. properly, address by name, but used in a wide variety of applications)H7121
  26. גֵּ֖יאgêʾgay': a gorge (from its lofty sides; (hence) narrow, but not a gully or winter-torrent)H1516
  27. הֲמ֥וֹןhămôn
  28. גּֽוֹג׃gôgthe multitude of Gog; the fanciful name of an emblematic place in IsraelH1996
12
  1. וּקְבָרוּם֙ûqĕbārûmqabar: to interH6912
  2. בֵּ֣יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  3. יִשְׂרָאֵ֔לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  4. לְמַ֖עַןlĕmaʿanma`an: (properly) heed, i.e. purposeH4616
  5. טַהֵ֣רṭahērtaher: (properly) to be bright; (by implication) to be pure (physical sound, clear, unadulterated)H2891
  6. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  7. הָאָ֑רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  8. שִׁבְעָ֖הšibʿâsheba`: a primitive cardinal number; seven (as the sacred full one)H7651
  9. חֳדָשִֽׁים׃ḥŏdāšîmchodesh: the new moon; (by implication) a monthH2320
13
  1. וְקָֽבְרוּ֙wĕqābĕrûqabar: to interH6912
  2. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  3. עַ֣םʿam`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  4. הָאָ֔רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  5. וְהָיָ֥הwĕhāyâhayah: to exist; to be or becomeH1961
  6. לָהֶ֖םlāhem
  7. לְשֵׁ֑םlĕšēmshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  8. י֚וֹםyômyowm: a day (as the warm hours), whether literal (from sunrise to sunset, or from one sunset to the next), or...H3117
  9. הִכָּ֣בְדִ֔יhikkābĕdîkabad: to be heavy, i.e. in a bad sense (burdensome, severe, dull) or in a good sense (numerous, rich, honorableH3513
  10. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  11. אֲדֹנָ֥יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  12. יְהוִֽה׃yĕhwiYhovih: GodH3069
14
  1. וְאַנְשֵׁ֨יwĕʾanšêiysh: a man as an individual or a male personH376
  2. תָמִ֤ידtāmîdtamiyd: (properly) continuance (as indefinite extension)H8548
  3. יַבְדִּ֙ילוּ֙yabdîlûbadal: to divide (in variation senses literally or figuratively, separate, distinguish, differ, select, etc.)H914
  4. עֹבְרִ֣יםʿōbĕrîm`abar: to cross overH5674
  5. בָּאָ֔רֶץbāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  6. מְקַבְּרִ֣יםmĕqabbĕrîmqabar: to interH6912
  7. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  8. הָעֹבְרִ֗יםhāʿōbĕrîm`abar: to cross overH5674
  9. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  10. הַנּוֹתָרִ֛יםhannôtārîmyathar: to jut over or exceed; (by implication) to excelH3498
  11. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  12. פְּנֵ֥יpĕnêpaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  13. הָאָ֖רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  14. לְטַֽהֲרָ֑הּlĕṭahărāhtaher: (properly) to be bright; (by implication) to be pure (physical sound, clear, unadulterated)H2891
  15. מִקְצֵ֥הmiqṣēqatseh: an extremity (used in a great variety of applications and idioms)H7097
  16. שִׁבְעָֽהšibʿâsheba`: a primitive cardinal number; seven (as the sacred full one)H7651
  17. חֳדָשִׁ֖יםḥŏdāšîmchodesh: the new moon; (by implication) a monthH2320
  18. יַחְקֹֽרוּ׃yaḥqōrûchaqar: (properly) to penetrate; (hence) to examine intimatelyH2713
15
  1. וְעָבְר֤וּwĕʿobrû`abar: to cross overH5674
  2. הָעֹֽבְרִים֙hāʿōbĕrîm`abar: to cross overH5674
  3. בָּאָ֔רֶץbāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  4. וְרָאָה֙wĕrāʾāhra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  5. עֶ֣צֶםʿeṣem`etsem: a bone (as strong); by extension, the bodyH6106
  6. אָדָ֔םʾādāmadam: ruddy i.e. a human being (an individual or the species, mankind, etc.)H120
  7. וּבָנָ֥הûbānâbanah: to build (literally and figuratively)H1129
  8. אֶצְל֖וֹʾeṣlôetsel: a side; (as a preposition) nearH681
  9. צִיּ֑וּןṣiyyûntsiyuwn: a monumental or guiding pillarH6725
  10. עַ֣דʿad`ad: (properly) a (peremptory) terminusH5704
  11. קָבְר֤וּqobrûqabar: to interH6912
  12. אֹתוֹ֙ʾōtôeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  13. הַֽמְקַבְּרִ֔יםhamqabbĕrîmqabar: to interH6912
  14. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  15. גֵּ֖יאgêʾgay': a gorge (from its lofty sides; (hence) narrow, but not a gully or winter-torrent)H1516
  16. הֲמ֥וֹןhămôn
  17. גּֽוֹג׃gôgthe multitude of Gog; the fanciful name of an emblematic place in IsraelH1996
16
  1. וְגַ֥םwĕgamgam: (properly) assemblage; used only adverbially also, even, yea, thoughH1571
  2. שֶׁםšemshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  3. עִ֛ירʿîr`iyr: a city (a place guarded by waking or a watch) in the widest sense (even of a mere encampment or post)H5892
  4. הֲמוֹנָ֖הhămônâHamownah: multitude; hamonah, the same as H1996H1997
  5. וְטִהֲר֥וּwĕṭihărûtaher: (properly) to be bright; (by implication) to be pure (physical sound, clear, unadulterated)H2891
  6. הָאָֽרֶץ׃hāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
17
  1. וְאַתָּ֨הwĕʾattâattah: thou and thee, or (plural) ye and youH859
  2. בֶןbenben: a son (as a builder of the family name), in the widest sense (of literal and figurative relationship, including...H1121
  3. אָדָ֜םʾādāmadam: ruddy i.e. a human being (an individual or the species, mankind, etc.)H120
  4. כֹּֽהkōkoh: (properly) like this; (by implication, of manner) thus (or so)H3541
  5. אָמַ֣ר׀ʾāmaramar: to say (used with great latitude)H559
  6. אֲדֹנָ֣יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  7. יְהוִֹ֗הyĕhôiYhovih: GodH3069
  8. אֱמֹר֩ʾĕmōramar: to say (used with great latitude)H559
  9. לְצִפּ֨וֹרlĕṣippôrtsippowr: a little bird (as hopping)H6833
  10. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  11. כָּנָ֜ףkānāpkanaph: an edge or extremityH3671
  12. וּלְכֹ֣ל׀ûlĕkōlkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  13. חַיַּ֣תḥayyatchay: alive; (hence) raw (flesh)H2416
  14. הַשָּׂדֶ֗הhaśśādesadeh: a field (as flat)H7704
  15. הִקָּבְצ֤וּhiqqobṣûqabats: to grasp, i.e. collectH6908
  16. וָבֹ֙אוּ֙wābōʾûbow': to go or come (in a wide variety of applications)H935
  17. הֵאָסְפ֣וּhēʾospûacaph: to gather for any purpose; (hence) to receive, take awayH622
  18. מִסָּבִ֔יבmissābîbcabiyb: (as noun) a circle, neighbour, or environsH5439
  19. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  20. זִבְחִ֗יzibḥîzebach: (properly) a slaughter, i.e. the flesh of an animalH2077
  21. אֲשֶׁ֨רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  22. אֲנִ֜יʾănîaniy: IH589
  23. זֹבֵ֤חַzōbēaḥzabach: to slaughter an animal (usually in sacrifice)H2076
  24. לָכֶם֙lākem
  25. זֶ֣בַחzebaḥzebach: (properly) a slaughter, i.e. the flesh of an animalH2077
  26. גָּד֔וֹלgādôlgadowl: great (in any sense); (hence) olderH1419
  27. עַ֖לʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  28. הָרֵ֣יhārêhar: a mountain or range of hills (sometimes used figuratively)H2022
  29. יִשְׂרָאֵ֑לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  30. וַאֲכַלְתֶּ֥םwaʾăkaltemakal: to eat (literally or figuratively)H398
  31. בָּשָׂ֖רbāśārbasar: flesh (from its freshness); by extension, body, personH1320
  32. וּשְׁתִ֥יתֶםûšĕtîtemshathah: to imbibe (literally or figuratively)H8354
  33. דָּֽם׃dāmdam: blood (as that which when shed causes death) of man or an animalH1818
18
  1. בְּשַׂ֤רbĕśarbasar: flesh (from its freshness); by extension, body, personH1320
  2. גִּבּוֹרִים֙gibbôrîmgibbowr: powerful; (by implication) a warrior, tyrantH1368
  3. תֹּאכֵ֔לוּtōʾkēlûakal: to eat (literally or figuratively)H398
  4. וְדַםwĕdamdam: blood (as that which when shed causes death) of man or an animalH1818
  5. נְשִׂיאֵ֥יnĕśîʾênasiy': (properly) an exalted one, i.e. a king or sheikH5387
  6. הָאָ֖רֶץhāʾāreṣerets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  7. תִּשְׁתּ֑וּtištûshathah: to imbibe (literally or figuratively)H8354
  8. אֵילִ֨יםʾêlîmayil: (properly) strength; (hence) anything strongH352
  9. כָּרִ֤יםkārîmkar: a ram (as full-grown and fat), including a battering-ram (as butting)H3733
  10. וְעַתּוּדִים֙wĕʿattûdîm`attuwd: prepared, i.e. full grown; spoken only (in plural) of he-goats, or (figuratively) leaders of the peopleH6260
  11. פָּרִ֔יםpārîmpar: a bullock (apparently as breaking forth in wild strength, or perhaps as dividing the hoof)H6499
  12. מְרִיאֵ֥יmĕrîʾêmriy': stall-fed; often (as noun) a beeveH4806
  13. בָשָׁ֖ןbāšānBashan: Bashan (often with the article), a region East of the JordanH1316
  14. כֻּלָּֽם׃kullāmkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
19
  1. וַאֲכַלְתֶּםwaʾăkaltemakal: to eat (literally or figuratively)H398
  2. חֵ֣לֶבḥēlebcheleb: fat, whether literally or figuratively; (hence) the richest or choice partH2459
  3. לְשָׂבְעָ֔הlĕśobʿâsob`ah: satietyH7654
  4. וּשְׁתִ֥יתֶםûšĕtîtemshathah: to imbibe (literally or figuratively)H8354
  5. דָּ֖םdāmdam: blood (as that which when shed causes death) of man or an animalH1818
  6. לְשִׁכָּר֑וֹןlĕšikkārônshikkarown: intoxicationH7943
  7. מִזִּבְחִ֖יmizzibḥîzebach: (properly) a slaughter, i.e. the flesh of an animalH2077
  8. אֲשֶׁרʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  9. זָבַ֥חְתִּיzābaḥtîzabach: to slaughter an animal (usually in sacrifice)H2076
20
  1. וּשְׂבַעְתֶּ֤םûśĕbaʿtemsaba`: to sate, i.e. fill to satisfaction (literally or figuratively)H7646
  2. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  3. שֻׁלְחָנִי֙šulḥāniyshulchan: a table (as spread out); (by implication) a mealH7979
  4. ס֣וּסsûscuwc: a horse (as leaping); also a swallow (from its rapid flight)H5483
  5. וָרֶ֔כֶבwārekebrekeb: a vehicle; (by implication) a teamH7393
  6. גִּבּ֖וֹרgibbôrgibbowr: powerful; (by implication) a warrior, tyrantH1368
  7. וְכָלwĕkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  8. אִ֣ישׁʾîšiysh: a man as an individual or a male personH376
  9. מִלְחָמָ֑הmilḥāmâmilchamah: a battle (i.e. the engagement); (generally) war (i.e. warfare)H4421
  10. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  11. אֲדֹנָ֥יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  12. יְהוִֽה׃yĕhwiYhovih: GodH3069
21
  1. וְנָתַתִּ֥יwĕnātattînathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  2. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. כְּבוֹדִ֖יkĕbôdîkabowd: (properly) weight, but only figuratively in a good sense, splendor or copiousnessH3519
  4. בַּגּוֹיִ֑םbaggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  5. וְרָא֣וּwĕrāʾûra'ah: to see, literally or figuratively (in numerous applications, direct and implied, transitive, intransitive and...H7200
  6. כָלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  7. הַגּוֹיִ֗םhaggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  8. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  9. מִשְׁפָּטִי֙mišpāṭiymishpat: (properly) a verdict (favorable or unfavorable) pronounced judicially, especially a sentence or formal decree...H4941
  10. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  11. עָשִׂ֔יתִיʿāśîtî`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  12. וְאֶתwĕʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  13. יָדִ֖יyādîyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  14. אֲשֶׁרʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  15. שַׂ֥מְתִּיśamtîsuwm: to put (used in a great variety of applications, literal, figurative, inferentially, and elliptically)H7760
22
  1. וְיָֽדְעוּ֙wĕyādĕʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  2. בֵּ֣יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  3. יִשְׂרָאֵ֔לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  4. כִּ֛יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  5. אֲנִ֥יʾănîaniy: IH589
  6. יְהוָ֖הyĕhwâYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  7. אֱלֹֽהֵיהֶ֑םʾĕlōhêhemelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  8. מִןminmin: (properly) a part of; (hence, prepositionally) from or out of (in many senses)H4480
  9. הַיּ֥וֹםhayyômyowm: a day (as the warm hours), whether literal (from sunrise to sunset, or from one sunset to the next), or...H3117
  10. הַה֖וּאhahûʾhuw': (the third person pronoun singular) he, she, or it (only expressed when emphatic or without a verb)H1931
  11. וָהָֽלְאָה׃wāhālĕʾâhalah: to the distance, i.e. far away; (of time) thus farH1973
23
  1. וְיָדְע֣וּwĕyodʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  2. הַ֠גּוֹיִםhaggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  3. כִּ֣יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  4. בַעֲוֺנָ֞םbaʿăwōnām`avon: perversity, i.e. (moral) evilH5771
  5. גָּל֣וּgālûgalah: to denude (especially in a disgraceful sense)H1540
  6. בֵֽיתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  7. יִשְׂרָאֵ֗לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  8. עַ֚לʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  9. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  10. מָֽעֲלוּmāʿălûma`al: (properly) to cover up; used only figuratively, to act covertly, i.e. treacherouslyH4603
  11. בִ֔יbî
  12. וָאַסְתִּ֥רwāʾastircathar: to hide (by covering), literally or figurativelyH5641
  13. פָּנַ֖יpānaypaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  14. מֵהֶ֑םmēhemhem: they (only used when emphatic)H1992
  15. וָֽאֶתְּנֵם֙wāʾettĕnēmnathan: to give, used with greatest latitude of application (put, make, etc.)H5414
  16. בְּיַ֣דbĕyadyad: a hand (the open one (indicating power, means, direction, etc.), in distinction from H3709, the closed one)H3027
  17. צָרֵיהֶ֔םṣārêhemtsar: narrow; (as a noun) a tight place (usually figuratively, i.e. trouble)H6862
  18. וַיִּפְּל֥וּwayyippĕlûnaphal: to fall, in a great variety of applications (intransitive or causative, literal or figurative)H5307
  19. בַחֶ֖רֶבbaḥerebchereb: drought; also a cutting instrument (from its destructive effect), as a knife, sword, or other sharp implementH2719
  20. כֻּלָּֽם׃kullāmkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
24
  1. כְּטֻמְאָתָ֥םkĕṭumʾātāmtum'ah: religious impurityH2932
  2. וּכְפִשְׁעֵיהֶ֖םûkĕpišʿêhempesha`: a revolt (national, moral or religious)H6588
  3. עָשִׂ֣יתִיʿāśîtî`asah: to do or make, in the broadest sense and widest application (as follows)H6213
  4. אֹתָ֑םʾōtāmeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  5. וָאַסְתִּ֥רwāʾastircathar: to hide (by covering), literally or figurativelyH5641
  6. פָּנַ֖יpānaypaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  7. מֵהֶֽם׃mēhemhem: they (only used when emphatic)H1992
25
  1. לָכֵ֗ןlākēnken: (properly) set upright; hence (figuratively as adjective) justH3651
  2. כֹּ֤הkōkoh: (properly) like this; (by implication, of manner) thus (or so)H3541
  3. אָמַר֙ʾāmaramar: to say (used with great latitude)H559
  4. אֲדֹנָ֣יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  5. יְהוִ֔הyĕhwiYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  6. עַתָּ֗הʿattâ`attah: at this time, whether adverb, conjunction or expletiveH6258
  7. אָשִׁיב֙ʾāšîbshuwb: to turn back (hence, away) transitively or intransitively, literally or figuratively (not necessarily with the...H7725
  8. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  9. שְׁב֣יּתšĕbyytshbuwth: exile; (concretely) prisonersH7622
  10. יַֽעֲקֹ֔בyaʿăqōbYa`aqob: heel-catcher (i.e. supplanter); Jaakob, the Israelitish patriarchH3290
  11. וְרִֽחַמְתִּ֖יwĕriḥamtîracham: to fondle; (by implication) to loveH7355
  12. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  13. בֵּ֣יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  14. יִשְׂרָאֵ֑לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  15. וְקִנֵּאתִ֖יwĕqinnēʾtîqana': to be (causatively, make) zealous, i.e. (in a bad sense) jealous or enviousH7065
  16. לְשֵׁ֥םlĕšēmshem: an appellation, as a mark or memorial of individualityH8034
  17. קָדְשִֽׁי׃qodšîqodesh: a sacred place or thing; (abstract, rarely) sanctityH6944
26
  1. וְנָשׂוּ֙wĕnāśûnasa': to lift, in a great variety of applications, literal and figurative, absol. and rel. (as follows)H5375
  2. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. כְּלִמָּתָ֔םkĕlimmātāmklimmah: disgraceH3639
  4. וְאֶתwĕʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  5. כָּלkālkol: (properly) the whole; (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense)H3605
  6. מַעֲלָ֖םmaʿălāmma`al: (properly) to cover up; used only figuratively, to act covertly, i.e. treacherouslyH4603
  7. אֲשֶׁ֣רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  8. מָעֲלוּmāʿălûma`al: treachery, i.e. sinH4604
  9. בִ֑יbî
  10. בְּשִׁבְתָּ֧םbĕšibtāmyashab: (properly) to sit down (specifically as judge. in ambush, in quiet)H3427
  11. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  12. אַדְמָתָ֛םʾadmātāmadamah: soil (from its general redness)H127
  13. לָבֶ֖טַחlābeṭaḥbetach: (properly) a place of refuge; (abstract) safety, both the fact (security) and the feeling (trust)H983
  14. וְאֵ֥יןwĕʾênayin: a non-entity; (generally) used as a negative particleH369
  15. מַחֲרִֽיד׃maḥărîdcharad: to shudder with terror; (hence) to fearH2729
27
  1. בְּשׁוֹבְבִ֤יbĕšôbĕbîshuwb: to turn back (hence, away) transitively or intransitively, literally or figuratively (not necessarily with the...H7725
  2. אוֹתָם֙ʾôtāmeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  3. מִןminmin: (properly) a part of; (hence, prepositionally) from or out of (in many senses)H4480
  4. הָ֣עַמִּ֔יםhāʿammîm`am: a people (as a congregated unit); specifically, a tribe (as those of Israel)H5971
  5. וְקִבַּצְתִּ֣יwĕqibbaṣtîqabats: to grasp, i.e. collectH6908
  6. אֹתָ֔םʾōtāmeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  7. מֵֽאַרְצ֖וֹתmēʾarṣôterets: the earth (at large, or partitively a land)H776
  8. אֹֽיְבֵיהֶ֑םʾōyĕbêhemoyeb: hating; an adversaryH341
  9. וְנִקְדַּ֣שְׁתִּיwĕniqdaštîqadash: to be (causatively, make, pronounce or observe as) clean (ceremonially or morally)H6942
  10. בָ֔םbām
  11. לְעֵינֵ֖יlĕʿênê`ayin: an eye (literally or figuratively); by analogy, a fountain (as the eye of the landscape)H5869
  12. הַגּוֹיִ֥םhaggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  13. רַבִּֽים׃rabbîmrab: abundant (in quantity, size, age, number, rank, quality)H7227
28
  1. וְיָדְע֗וּwĕyodʿûyada`: to know; (properly) to ascertain by seeingH3045
  2. כִּ֣יkîkiy: (by implication) very widely used as a relative conjunction or adverb (as below)H3588
  3. אֲנִ֤יʾănîaniy: IH589
  4. יְהוָה֙yĕhwāhYhovah: (the) self-Existent or Eternal; Jehovah, Jewish national name of GodH3068
  5. אֱלֹ֣הֵיהֶ֔םʾĕlōhêhemelohiym: gods in the ordinary sense; but specifically used (in the plural thus, especially with the article) of the...H430
  6. בְּהַגְלוֹתִ֤יbĕhaglôtîgalah: to denude (especially in a disgraceful sense)H1540
  7. אֹתָם֙ʾōtāmeth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  8. אֶלʾelel: (properly) denoting motion towards, but occasionally used of a quiescent position, i.e. near, with or amongH413
  9. הַגּוֹיִ֔םhaggôyimgowy: a foreign nation; (hence) a GentileH1471
  10. וְכִנַּסְתִּ֖יםwĕkinnastîmkanac: to collect; (hence) to enfoldH3664
  11. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  12. אַדְמָתָ֑םʾadmātāmadamah: soil (from its general redness)H127
  13. וְלֹֽאwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  14. אוֹתִ֥ירʾôtîryathar: to jut over or exceed; (by implication) to excelH3498
  15. ע֛וֹדʿôd`owd: (properly) iteration or continuance; used only adverbially (with or without preposition), again, repeatedly...H5750
  16. מֵהֶ֖םmēhemhem: they (only used when emphatic)H1992
  17. שָֽׁם׃šāmsham: there (transferring to time) then; often thither, or thenceH8033
29
  1. וְלֹֽאwĕlōʾlo': (the simple or absolute negation) not; (by implication) noH3808
  2. אַסְתִּ֥ירʾastîrcathar: to hide (by covering), literally or figurativelyH5641
  3. ע֛וֹדʿôd`owd: (properly) iteration or continuance; used only adverbially (with or without preposition), again, repeatedly...H5750
  4. פָּנַ֖יpānaypaniym: the face (as the part that turns); (with prepositional prefix, as a preposition) before, etc.H6440
  5. מֵהֶ֑םmēhemhem: they (only used when emphatic)H1992
  6. אֲשֶׁ֨רʾăšeraher: who, which, what, that; (as adverb) when, where, howH834
  7. שָׁפַ֤כְתִּיšāpaktîshaphak: to spill forth (blood, a libation, liquid metal)H8210
  8. אֶתʾeteth: (properly) self; (generally) used to point out the object of a verb (or preposition) more definitelyH853
  9. רוּחִי֙rûḥiyruwach: wind; by resemblance breath, i.e. a sensible (or even violent) exhalationH7307
  10. עַלʿal`al: above, over, upon, or against (yet always in this last relation with a downward aspect) in a great variety of...H5921
  11. בֵּ֣יתbêtbayith: a house (in the greatest variation of applications, especially family, etc.)H1004
  12. יִשְׂרָאֵ֔לyiśrāʾēlYisra'el: he will rule as God; Jisrael, a symbolical name of JacobH3478
  13. נְאֻ֖םnĕʾumn'um: an oracleH5002
  14. אֲדֹנָ֥יʾădōnāyAdonay: the Lord (used as a proper name of God only)H136
  15. יְהוִֽה׃yĕhwiYhovih: GodH3069

View the full Hebrew interlinear for Ezekiel 39 →

Strong's words in Ezekiel 39 (6)
Strong's H3478 — יִשְׂרָאֵֽל׃ (yiśrāʾēl)
Yisra'el (yis-raw-ale') n/p. 1. he will rule as God 2. Jisrael, a symbolical name of Jacob 3. (typically) of his posterity [from H8280 and H410] KJV: Israel. Root(s): H8280, H410. Appears 12 times in Ezekiel 39.
Strong's H3605 — וְכָל (wĕkāl)
kol (kole) (or (Jer. 33) n-m. 1. (properly) the whole 2. (hence) all, any or every (in the singular only, but often in a plural sense) [from H3634] KJV: (in) all (manner, (ye)), altogether, any (manner), enough, every (one, place, thing), howsoever, as many as, (no-)thing, ought, whatsoever, (the) whole, whoso(-ever). Root(s): H3634. Appears 12 times in Ezekiel 39.
Strong's H136 — אֲדֹנָ֣י (ʾădōnāy)
Adonay (ad-o-noy') n-m. 1. the Lord (used as a proper name of God only) [am emphatic form of H113] KJV: (my) Lord. Root(s): H113. Appears 9 times in Ezekiel 39.
Strong's H776 — הָאָ֑רֶץ (hāʾāreṣ)
erets (eh'-rets) n-f. 1. the earth (at large, or partitively a land) [from an unused root probably meaning to be firm] KJV: X common, country, earth, field, ground, land, X natins, way, + wilderness, world.. Appears 8 times in Ezekiel 39.
Strong's H3069 — יְהוִ֑ה (yĕhwi)
Yhovih (yeh-ho-vee') n/p. 1. God [a variation of H3068 (used after H136, and pronounced by Jews as H430, in order to prevent the repetition of the same sound, since they elsewhere pronounce H3068 as H136)] Root(s): H3068, H136, H430, H3068, H136. Appears 7 times in Ezekiel 39.
Strong's H1471 — הַגּוֹיִם֙ (haggôyim)
gowy (go'-ee) (rarely (shortened) goy {go'-ee}) n-m. 1. a foreign nation 2. (hence) a Gentile 3. (figuratively) a troop of animals, or a flight of locusts [apparently from the same root as H1465 (in the sense of massing)] KJV: Gentile, heathen, nation, people. See also: H1465. Appears 6 times in Ezekiel 39.

Browse the full Strong's concordance →

0:00 0:00

Video Bible

Loading video...

Scripture video provided by Faith Comes By Hearing

🌐 Select Language

2883 Bibles in 2502 Languages

Select Translation

Congratulations!

You completed the book of Matthew!

Points Earned +280
28 Chapters
15% NT Progress